A wani yunkuri na ban mamaki, kamfanin BUA Ya Ƙara Farashin sikari, fulawa, da spaghetti, bayan sanar da Rage Farashin siminti. Alfijir Labarai ta rawaito …
Category: Al amuran Yau Da Kullum
Buhari mutumin kirki ne wanda ya aminta da makusantansa amma suka bata masa suna. Alfijir Labarai ta rawaito tsohon Ministan Wasanni da Ci gaban Matasa, …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Tarayya ta sanar da dakatar da shirin N-Power har sai abin da hali ya yi.. Kotun Daukaka Kara ta dawo …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin jihar Katsina za ta tura ɗaliban makarantun gwamnati karatu waje. Wani mutu tabin hankali ya kashe mutum 8 sannan ya …
Daga Baba Usman Gama Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Chidoka Osita, ya bukaci Shugaba Tinubu da ya sauka daga kan mukaminsa a mutunce saboda zargin …
Kamfanin Chiroma Tours Ltd yayi fice wajen shiryawa matafiya kasashen duniya kyakkyawar visa da ingantaccen masauki a duk inda suka tsinci kansu a duniya, kama …
Daga Baba Usman Gama Fadar shugaban kasa tace takardun karatun Tinubu ba na bogi ba ne. Atiku zai gudanar da taron manema labarai na kasa …
Daga Baba Usman Gama Majalisar Dattawa ta hana sabbin Sanatoci tsayawa takarar shugabancin majalisar. Rundunar sojin Najeriya za ta yi bincike a kan zargin rashin …
Daga Baba Usman Gama ‘Yan bindiga sun shiga Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sokoto ranar Litinin da daddare inda suka je kasuwar mini market suka …
Wani matashi ɗan ƙasar Pakistan mai shekaru 35 ya angoce da wata dattijuwa ‘yar shekara 70 mutuniyar ƙasar Canada. Alfijir Labarai ta rawaito Na’eem ya …
Muhammadu Buhari ya kwashe shekara takwas yana mulki inda ya rika shan yabo da suka kan yadda ya gudanar da mulkin Nijeriya Alfijir Labarai ta …
Mambobin gamayyar ƙungiyoyin kishin al’umma na jihar Kano KCSF, sun bayyana dakatar da shugaban ƙungiyar na riƙo Ibrahim Waiya bisa zarginsa da rashin jagoranci na …
Darajar Naira a jiya Litinin ta rabu da Dala a yayin da ake musayar ta a kan Naira dari 773.50 a fannin masu zuba jari …
Wani jirgin sama mallakin kamfanin sufuri na Delta da ke Amurka, wanda ke kan hanyarsa ta zuwa birnin Barcelona daga Atlanta ya juya ala-tilas bayan …
Hukumar da ke kula da wutar lantarki ta Nijeriya (NERC) ta amince da karin farashin mitar wutar lantarki da ake biya a kasar. Alfijir Labarai …
Kamfaninmu ya shahara ne wajen samarwa al’umma nau’ikan shayi sama da kala 35, domin inganta Lafiyar al’umma da samun nutsuwa. Alfijir Labarai ta rawaito shugaban …
Kungiyar masu daukar hoto ta Arewa da kwararrun masu daukar hoto na Najeriya reshen Kano sun taya sabuwar ministar fasaha, al’adu da tattalin arziki, Hannatu …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar dokokin jihar Osun a ranar 7 ga watan Yuli, 2023, ta tabbatar da jerin sunayen kwamishinoni 25 da aka mika …
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, kuma mamba a kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Alhaji Attahiru Bafarawa, a ranar Lahadi, ya nuna damuwarsa kan ayyukan ƴan bindiga …
Alfijir Labarai na Gayyatar ku Ɗaurin Auren Ƴaƴan Alh Bashir Mai Unguwar Jan Bulo. Ango Nasib Bashir da Amaryarsa Amina Nazir Kankarofi Ango Muhd Ibrahim …