Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Al amuran Yau Da Kullum

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

TCN Za Ta Ƙara Sama Da Megawatts 98, Na Wutar Lantarki A Nijeriya

Posted onNovember 29, 2022

Alfijr ta rawaito Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya, TCN, ya bayyana shirin kara sama da megawatt 98 a layin kasa. Wannan na zuwa ne …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Buhari Da Tinubu Abokai Ne, Zaben 2023 Ba Lokacin Biya Ba Ne – Adesina

Posted onNovember 19, 2022

Alfijr ta rawaito Yayin da ake shirin fara zaben 2023 cikin kasa da kwanaki dari, fitaccen dan jarida kuma mai magana da yawun shugaban kasa, …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Jamiar maryam Abacha American Ta Ta Ya Sabon Sarkin Maradi Ahmad Ali Zaki Murna

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya ta ya Alhaji Ahmed Ali zaki murnar zabensa a matsayin sultan …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Baku Da Hujjar Cewa Ƴan Nijeriya Na Fama Da Yunwa A Ƙasar! In ji Buhari

Posted onNovember 3, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Nijeriya Muhammad Buhari ya kalubalanci ‘yan kasar cewa ba su da wata hujja da za su ce yunwa ta takura musu, …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Tsohon Ɗan Wasan Super Eagles Da Kano Pillars Ya Rasu Yana Da Shekara 34. Hade Da Tarihinsa

Posted onNovember 2, 2022November 2, 2022

Alfijr ta rawaito Tsohon dan wasan Super Eagles da Kano Pillars, Bello Musa Kofar Mata ya rasu. Alfijr Labarai Musa ya rasu ne da yammacin …

Al amuran Yau Da Kullum, Hukumar Hisba, Labarai

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Mai Girma Gwamnan Kano Ganduje – Kwamared Sani Tela

Posted onOctober 24, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamared Sani Bala Tela bayan zungureriyar wasika da ya aikowa Mawaki Rarara kan danbarwarsa da Gwamna Ganduje, yanzu haka ya sake aikowa …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Mawaki Dauda Kahutu RARARA-Kwamarade Sani Tela

Posted onOctober 23, 2022October 23, 2022

Alfijr ta rawaito kwamarade Sani Bala Tela ya aikewa da Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara wata wasika amma a bayyane. Alfijr Labarai Sani …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wani Kwanturolan Kwastam Ya Fadi Ya Mutu A Filin Jirgin Saman Kano

Posted onOctober 19, 2022October 19, 2022

Alfijr ta rawaito Kwanturolan da ke kula da sashen kasuwanci na Hukumar Kwastam ta Ƙasa, NCS, Anthony Ayalogu, ya rasu. Alfijr Labarai A A Maiwada …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Gwamnan Zamfara Ya Rufe Gidajen Radio Da Tv A Jihar, Ya Kuma Umarninci Kamo Wasu Yan Jaridu.

Posted onOctober 16, 2022October 16, 2022
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Najeriya Na Tafka Asarar Naira Biliyan 585 Duk Shekara Kan Fatun dabbobi

Posted onOctober 4, 2022October 4, 2022

Alfijr ta rawaito Darakta Janar na Cibiyar Fasahar Fata da Kimiyya ta Najeriya (NILEST), Farfesa Mohammed Kabiru Yakubu, ya ce Najeriya na asarar kusan N585. …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

An Kama Sama Da Babura Dubu Huɗu 4,000 Cikin Makonni 15, In Ji ‘Yan Sanda

Posted onSeptember 16, 2022September 16, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Lagos ta ce za ta ci gaba da kama babura na kasuwanci har sai an dawo da hayyacinta …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Da Yawun Gwamnati Ake Gine-Ginen Ba Bisa Ka’ida Ba A Kano! In Ji Lauya Abba Hikima

Posted onAugust 31, 2022August 31, 2022

rawaito kwararrun lauyan nan mai fafutukar kare shakkin ɗan adam a jihar Kano, Abba Hikima ya musamsanta wani Jami in gwamnati da ya ce ba …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Dattawan Yankin Neja Delta Sun Gargadi Ministan Shari’a Malami San

Posted onAugust 29, 2022

Alfijr ta rawaito dattawan yankin Neja (SSEPF) a jiya sun bukaci babban mai shari’a na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami (SAN) da ya ci …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Shaaban Sharada Ya Nada Abbas Yushau A Kakakin Yakin Neman Zaben Gwamna

Posted onAugust 28, 2022August 29, 2022

Alfijr ta rawaito dan takarar Gwamnan Jihar Kano A Jam’iyyar Action Democratic Party, Kuma Dan Majalisar Wakilai Na Mazabar birnin Kano ta Tarayya Shaaban Ibrahim …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Tsohon Jami’in Tsaro Kan Zargin Barazanar Kisa Ga Yakubu Dogara

Posted onAugust 22, 2022

Alfijr ta rawaito kwamishinan ƴan sanda na jihar Bauchi, Umar Sanda ya ce rundunar ta kama tsohon mai kula da makamai, sakamakon faɗaɗa bincike kan …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Kungiyar IPMAN Ta Yi Barazanar Rufe Ayyukanta A Yankin kudu Maso Gabas

Posted onAugust 13, 2022August 13, 2022

Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN, shiyyar kudu maso gabas, ta yi barazanar rufe dukkan gidajen man fetur saboda …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Yanke Wa Mutum Wuta Ba Tare Da Sanarwar Kwanaki i 10 Ba

Posted onAugust 4, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Kare hakkin mai saye da Mai sayarwa ta Tarayya, FCCPC, ta ce haramun ne a yanke wa mutum wuta ba tare …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Hukumar Yan Sandan Jihar Kano Ta Karrama Asma u Baby Nayis

Posted onJuly 25, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito kwamishinan yan sandan jihar Kano Cp Sama’ila Dikko ya Karrama wasu fitattun yan jarida a yayin Walimar da aka shirya masa …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Gwamnatin Taraiyya Ta Dakatar Da Kanfanin Jiragen Sama Na Dana Air

Posted onJuly 21, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Ƙasa, NCAA ta sanar da dakatar da lasisin zirga-zirgar jiragen sama na Dana Airlines …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Ƙara Ƙarfin Ajiya Zai Warware Matsalar Ƙarancin Mai A Najeriya – Equatorial Guinea

Posted onJuly 20, 2022July 20, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Equatorial Guinea ta ce kara karfin ajiyar man da aka tace da kuma iskar gas wata hanya ce da za ta …

Posts pagination

‹ 1 … 4 5 6 7 8 … 10 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab