Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Al amuran Yau Da Kullum

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

U K Mai Shayi Sun Tanadar Muku Nau’ikan Shayi Kala 37, Har Da Haɗin Ma aurata

Posted onAugust 24, 2023August 24, 2023

Kamfaninmu ya shahara ne wajen samarwa al’umma nau’ikan shayi sama da kala 35, domin inganta Lafiyar al’umma da samun nutsuwa. Alfijir Labarai ta rawaito shugaban …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Masu Ɗaukar Hoto Na Arewa Sun Magantu Kan Hannatu Ministan Fasaha Da Al’adu

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

Kungiyar masu daukar hoto ta Arewa da kwararrun masu daukar hoto na Najeriya reshen Kano sun taya sabuwar ministar fasaha, al’adu da tattalin arziki, Hannatu …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Gwamnan Ya Naɗa ‘Yar Sa A Matsayin Sabuwar Kwamishiniya

Posted onJuly 7, 2023July 7, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Majalisar dokokin jihar Osun a ranar 7 ga watan Yuli, 2023, ta tabbatar da jerin sunayen kwamishinoni 25 da aka mika …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Rikicin Ƙarancin Abinci Na Shirin Kunno Kai A Yankin Arewa – Bafarawa

Posted onJuly 3, 2023July 3, 2023

Tsohon gwamnan jihar Sokoto, kuma mamba a kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Alhaji Attahiru Bafarawa, a ranar Lahadi, ya nuna damuwarsa kan ayyukan ƴan bindiga …

Al Ajabi, Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Alh Bashir Mai Unguwar Jan Bulo Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yayansa

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai na Gayyatar ku Ɗaurin Auren Ƴaƴan Alh Bashir Mai Unguwar Jan Bulo. Ango Nasib Bashir da Amaryarsa Amina Nazir Kankarofi Ango Muhd Ibrahim …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Malam Shekarau Ya Nemi Tinubu Ya Soke Majalisar Dattawa Da Ta Wakilai

Posted onJune 1, 2023June 1, 2023

Alfijr ta rawaito Tsohon gwamnan Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau ya koka kan tsadar mulkin Najeriya kamar yadda ya bukaci …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Hukumullahu! An Haifi Wata Jaririya  Mai Fuska Biyu

Posted onMay 20, 2023May 20, 2023

Alfijr ta rawaito an haifi jariri mai fuska biyu a wani kauye da ke arewacin Indiya, inda mahaifiyar take samun sauki, kamar yadda mahaifinta ya …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wasu jihohin Arewa Za Su Samu Ruwan Sama Kamar Da Bakin Ƙwarya – NIMET

Posted onMay 11, 2023May 12, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NIMET) ta ankarar da wasu mazauna jihohin arewa kan su shirya wa mamakon ruwan sama a …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Majalisar Dokokin Kogi Ta Dakatar Da Mambobi 9 Da Wasu Ciyamomi 5

Posted onMarch 23, 2023March 23, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito cewa Majalisar dokokin jihar Kogi ta dakatar da mambobinta tara a yau alhamis. Rahotanni sun ce an dakatar …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Ko Kun San BRICS Ta Buɗe Sabon Shafi A Siyasar Duniya

Posted onMarch 17, 2023

Alfijr ta rawaito BRICS na nufin Brazil, Rasha, India, China da South Africa. Wannan wata kungiya ce da wadannan kasashe suka kafa a shekarun baya …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Mun Karɓi Korafe-Korafe 246 A Wata Biyu A Kano In Ji Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan-Adam

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kare hakkin ɗan’adam ta ƙasa NHRC, ta ce ta samu akalla korafe-korafe 246 na take hakkin dan’adam daga watan Janairu zuwa …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Kukan Kurciya! Kakar Zabe Ta 2023 Ta Kama!

Posted onFebruary 24, 2023February 24, 2023

DAGAMUDASSIR ALIYU YUNUSA. FASSARA: YUSUF ABBA SARKI. A duk bayan shekara hudu a Najeriya a ke sake sabon zubi na masu rike da madafun iko, …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Anyi Kira Ga Kabilar Kanuri Mazauna Kano Akan Zaben 2023

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Daga Rabiu Usman Alfijr ta rawaito anyi kira ga kabilar Kanuri mazauna jihar kano dasu fito suyi zaben shekarar 2023 babu tashin hankali ko hayaniya …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Mata Na Da Rawar Takawa Wajen Cigaban Al’umma Idan Aka Ba Su Dama! Maryam Abacha

Posted onFebruary 9, 2023February 9, 2023

Alfijr ta rawaito Uwargidan tsohon shugaban Nijeriya, Marigayi Janar Sani Abacha, wato Hajiya (Dr) Maryam Abacha ta ja hankalin al’umma musamman mazaje da su rika …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Tsohon Mijin Jaruma Funke Akindele ya dawo Musulunci

Posted onJanuary 19, 2023January 19, 2023

Alfijr ta rawaito AbdulRasheed Bello, wanda aka fi sani da JJC Skillz, ya bayyana cewa ya dawo Muslunci, addininsa na asali da ya bari. Marubucin …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

BBC Hausa Tayi Rashin Kwararrun Ma’aikatanta 9

Posted onJanuary 18, 2023January 18, 2023

Alfijr ta rawaito Wata sabuwar kafar yada labarai mai suna TRT da aka bude a kasar Turkiyya ta kwashe kwararrun ma’aikatan Sashen Hausa na BBC …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Ipsa Bashir Jantile Ya Sami Karramawa Daga Nigerian Institute of Public Relations

Posted onDecember 25, 2022December 25, 2022

Alfijr ta rawaito cibiyar Horas da masu Hulda da jama’a ta kasa ta Karrama Ipsa Alh Bashir Hayatu Jantile bisa jajircewarsa Babu shakka an sanya …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

An Kaddamar Da Kuɗin Ingila Mai Hoton Sarki Charles

Posted onDecember 20, 2022December 20, 2022

Alfijr ta rawaito Babban bankin Ingila ya fitar da sabbin takardun kudi masu dauke da hoton Sarki Charles. Hoton Sarkin zai fito ne a takardun …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Tsawon Wata 9 Matata Na Ragargazani

Posted onDecember 19, 2022December 19, 2022

Alfijr ta rawaito Mista Moses Onome shi ne wanda wannan al’amarin ya faru da shi a yayin zaman aurensu da matarsa wacce take gallaza masa …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

“Idan Mata Suka Hana Mazansu Aure, Za Su Nemi Na Banza” – Nwoko

Posted onDecember 4, 2022December 7, 2022

Alfijr ta rawaito wani tsohon dan majalisa a Nijeriya Ned Nwoko ya koka kan yadda tarbiyya ta tabarbare a wannan zamanin. Tsohon dan majalisar da …

Posts pagination

‹ 1 … 3 4 5 6 7 … 10 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab