Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ilimi

FB IMG 1707162832405
Ilimi, Labarai

Kwamishinan Ilmi Ya Dakatar Da Albashin Wasu Malaman Makaranata A Kano Nan Take

Posted onFebruary 5, 2024February 5, 2024

Kwamishinan ya bada umarnin dakatar da albashin malaman GSS Gabasawa nan take Alfijir labarai ta rawaito kwamishinan ilimin jahar Kano, Hon Umar Haruna Doguwa ya …

IMG 20240116 163744
Ilimi, Labarai

Shugaban Makarantar Musine International Academy ya Zama Sabon PRO Na Makarantu Masu Zaman Kansu A North East

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

An gunadar da Zaben Kungiyar makarantu Masu zaman Kansu National Association of Proprietors of Private Schools (NAPPS) ne a ranar Talata 16/12/2024 a Jihar Gombe …

IMG 20231231 103804
Ilimi, Labarai

Jami’o’i 18 Da Nigeria Ta Haramta Bayan Rahoton Kammala Digiri a Makonni 6

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Gwamnatin Nigeria ta dakatar da tantance takardun shaidar digiri daga jamhuriyar Benin da Togo biyo bayan rahoton jaridar ‘Daily Nigeria’s da ya bankado yadda ake …

IMG 20231231 WA0018
Ilimi, Labarai

Budaddiyar Wasika Daga Daliban K/Nassarawa Zuwa Ga Gwamnan Kano Abba Kabir

Posted onJanuary 2, 2024January 2, 2024

Cikin Girmamawa Tare Da Ladabi Da Biyayya Muke Amfani Da Wannan Damar Domin Aiko Maka Sakonmu Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusif A Matsayinmu Na …

IMG 20231226 200001
Ilimi, Labarai

Makarantar IMAN COLLEGE OF BUSINESS TECHNOLOGY Ta Shirya Garabasa Ga Dalibai Masu Koyon Sana oin Zamani

Posted onDecember 26, 2023December 26, 2023

Shahararriyar makarantar koyar da sana oin zamani wato IMAN COLLEGE OF BUSINESS TECHNOLOGY dake birnin Kano a unguwar Sharada Phase 2 cikin kwanar ganduje ta …

IMG 20231224 214309
Ilimi, Labarai

Kurmawa Special Primary School Na Gayyatarku Taron Tsofaffun Dalibai Da Ta Saba Duk Shekara

Posted onDecember 24, 2023December 24, 2023

Kungiyar Tsaffin Dalibai na makarantar Kurmawa Special Primary School dake unguwar Durumin lya Quarters,Kano bayan gidan mai martaba sarkin Kano na gayyatar yayanta Taron da …

IMG 20231218 102403
Ilimi, Labarai

Jawabin mai ɗakin shugaban kasa yayin miƙa ɗaliban da aka sace a jamiar Dutsin-Ma ga iyayensu

Posted onDecember 18, 2023December 18, 2023

Matar shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu ta mika ɗalibai mata na Jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) da aka sace kwanakin baya hannun iyayensu. Alfijir labarai …

FB IMG 1701803555397
Ilimi, Labarai

labari Mai Dadi! Wata Baturiya mai shekara 62 ta yi saukar Alqur’ani a Kano

Posted onDecember 5, 2023December 5, 2023

Wata baturiya, yar ƙasar Bulgaria, Liliana Mohammed ta yi saukar Alqur’ani mai girma a Jihar Kano. Alfijir labarai ta rawaito cewa aure ne ya kawo …

IMG 20231117 WA0000
Ilimi, Labarai

Labari Mai Dadi! Aminu Dabo na shirin kafa jami’ar lafiya mai zaman kanta a Kano

Posted onNovember 17, 2023November 17, 2023

Dabo ya samu rakiyar manyan masu fada a ji da masu ruwa da tsaki na jami’ar da ake shirin yi, ya kuma bayyana fatan samun …

FB IMG 1696340580978
Ilimi, Labarai

Alhassan Doguwa ya samu lambar yabo bisa biyawa ɗalibai kudin Makaranta

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Dan majalisa Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Tudun wada da Doguwa a Majalissar Kasa Rt Hon Alhassan Ado Doguwa ya shawarci masu hannu da shuni da …

Ilimi, Labarai

Majalisar Dokokin Kano Na Duba Yiwuwar Gyara Dokar Ilimi Ta 1963 A Jihar

Posted onAugust 30, 2023August 30, 2023

Majalisar dokokin Jihar Kano ta goma na shirin gyara dokar Ilimi ta jihar wadda aka samar tun shekarar 1963, zuwa matsayin tsarin ilimina duniya. Alfijir …

Ilimi, Labarai

Rashin Saduwa Da Mace Na Taɓa Ƙwaƙwalwarsu Da Tunaninsu Tare Da dabi’arsu – Inji Mal Khalil

Posted onAugust 24, 2023August 24, 2023

Sheikh Ibrahim khalil yayi wannan wajabi ne a wajen walimar yaye dalibai to a cikin wannan maudu’i ne malam ya kawo abubuwan da mace tafi …

Ilimi, Labarai

Badala: Ɗalibai Mata Sun Yi Zanga-Zanga Kan A Kori Shugaban Sashin Shari’a

Posted onAugust 15, 2023August 15, 2023

Tarin dalibai mata ne na Jami’ar Jihar Calabar suka gudanar da zanga-zangar nuna adawa da halin dan bunsuru da wani malamin sashen koyon aikin sharia …

Ilimi, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kano Ta Dakatar Da Karin Kuɗin Makarantu Da Hana Sayar Da Litattafai Da Uniform

Posted onAugust 13, 2023August 13, 2023

Manufar wannan sabuwar rijistar ita ce tabbatar da sahihin bayanan tsare-tsare na manufofin gwamnati da kuma sanya ido don tsaftace fannin Alfijir Labarai ta rawaito …

Ilimi, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Shugabannin Makarantu Uku (Principals)

Posted onJuly 21, 2023July 21, 2023

Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da wasu shugabannin makarantun Sakandare uku nan take saboda sun kasa aiki. Alfijir Labarai ta rawaito Makarantun …

Ilimi, Labarai

Gwamnati Ta Rufe Wata makaranta Saboda Cin Zalin Daliba Ƴar Shekara Biyu

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Rashin bayyana a gaban kwamitin zai sa a kama ta tare da gurfanar da ita gaban kuliya. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Anambra ta …

Ilimi, Labarai

Tsohon Kwamishinan Ilmi Kiru Yayi Martani Akan Sabon kwamishinan Ilimin Kano

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Gwamnatin da ta shude a jihar Kano ta ce ya kamata gwamnatin NNPP ta yi nazari a kan manufofinta kan ilimi kyauta kafin ta yi …

Ilimi, Labarai

Jami’ar Aboubacar Ibrahim Maradi Ta Bada Dama Ga Sabbin Ɗalibai Don Koyan Harsuna Daban-daban

Posted onJuly 11, 2023July 11, 2023

Jami’ar Aboubacar Ibrahim International, karkashin jagorancin Dakta Muhammad Aboubacar, mataimakin shugaban jami’ar, na samun gagarumin ci gaba wajen samar da ingantaccen ilimi ga dalibai a …

Ilimi, Labarai

Labari Mai Dadi: Ƙungiyar Tsoffin Ɗaliban GSS Gwale Ta Biyawa Marayu Kuɗin NECO

Posted onJune 22, 2023June 22, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar Tsofaffin Daliban Makaranta Sakandare Gwale Aji Na 2004, Sun biyawa wasu ɗalibai marayu Kudin Jarrabawa Neco ta shekarar 2023, mutume …

Ilimi, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bada Hutun Babbar Sallah Ga Makarantu

Posted onJune 22, 2023June 22, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Ma’aikatar ilimi ta jihar Kano ta amince da ranar Juma’a 23 ga Yuni, 2023 a matsayin ranar da za a fara …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 ‹
© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab