Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ilimi

Ilimi, Labarai

Hukumar TRCN Da UNESCO Sun Horar Da Malamai Sama Da 30,000

Posted onAugust 26, 2022August 26, 2022

Alfijr ta rawaito TRCN ta hada hannu da hukumar UNESCO domin horar da malamai sama da 30,000 Alfijr Labarai Kwamitin rijistar malamai na Najeriya, TRCN …

Ilimi, Labarai

Gwamnatin Plateau Ta Ƙwace Lasisin Makarantu Masu Zaman Kansu A Jihar

Posted onAugust 4, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Plateau ta kwace lasisin makarantun masu zaman kansu a fadin jihar bayan wani zama da mahunta suka yi don kawo …

Ilimi, Labarai

Abdussamad BUA Ya Baiwa Nijar Tallafin Dala Miliyan Uku Domin Tallafawa Harkar Ilimin Kasar

Posted onAugust 2, 2022

Alfijr ta rawaito ta rawaito Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed ya karbi tawagar ‘yan kasuwar Njjeriya da suka ziyarce shi a birnin Yammai, a karkashin …

Ilimi, Labarai

Yadda Lauyoyin Da Engr Dr Rabiu Kwankwaso Ya Tura Karatu Kyauta Suka Karrama Shi

Posted onAugust 1, 2022August 1, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wasu daga cikin ya’yan talakawa ‘yan kungiyar lauyoyin da suka ci gajiyar shirin ilimi kyauta bangaren karatun lauya na Sen. Rabiu …

Ilimi, Labarai

Makarantar Maryam Abacha Kano Ta Rantsar Da Sabbin Dalibanta Sama Da 500

Posted onJuly 26, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nijeriya (MAAUN) dake Kano a ranar Litinin, 25 ga watan Yuli, 2022 ta rantsar da …

Ilimi, Labarai

Burina Shine Ilimantar Da Mutum Miliyan Ɗaya Kafin Komawata Ga Mahaliccinmu – Farfesa Gwarzo

Posted onJuly 10, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito shugaba jami’ar Maryam Abacha American University MAAUN Dake najeriya da Niger, ,farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya bayyana cewa, burinsa shi ne …

Ilimi, Labarai

Gwamnan Jihar Lagos Ya Raba Sabbin Motoci 13 Ga Gwarazan Malamai

Posted onJune 30, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamna jahar Lagos Babajide Sanwo-Olu ya danƙa mukullan sabbin motoci fil guda 13, ƙirar SUV ga gwarazan malamai da aka zaɓo …

Ilimi, Labarai

Daliban Kano Zasu Iya Rasa Zana Jarrabawar NECO A Gobe Litinin Saboda Da Bashin Bashin Da Hukumar Ke Bin Jahar

Posted onJune 26, 2022

Alfijr Kimanin daliban Kano 15,000 ne za su iya rasa damar zana jarrabawar kammala sakandare ta shekarar 2022 da Hukumar Jarrabawa ta Kasa (NECO) saboda …

Ilimi, Labarai

Farfesa Adamu Gwarzo Ya Nemi Goyon Baya Da Haɗin Kan UNESCO-REF Domin Aiwatar Da Yarjejeniyar Dake Tsakani

Posted onJune 23, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya nemi goyon baya da hadin kan kungiyar UNESCO (UNESCO-REF) wajen ganin an aiwatar da yarjejeniyar fahimtar …

Ilimi, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! An Nada Tsohon Shugaban Riko Na Jami’ar MAAUN Mukamin Babban Sakataren Kungiyar AAPU

Posted onMay 24, 2022May 24, 2022

Alfijr ta rawaito shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nijeriya (MAAUN) kuma Shugaban Kungiyar Jami’o’i Masu Zaman Kansu na Afrika (AAPU) ya nada tsohon …

Ilimi, Labarai

Kungiyar Mata Accountants (SWAN) Reshen Jihar Kano, Ta Karrama Haj Balaraba Ganduje

Posted onMay 23, 2022May 23, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Haj Asiya Balaraba Ganduje, na godewa Allah da irin yadda kungiyar SWAN ta zabo ta cikin dubban matan jihar kano, domin …

Ilimi, Labarai

Farfesa Adamu Gwarzo Ya Kira Ga Daliban Kimiyyar Gwaje-gwaje Da Su Koyi Ilimin Harsuna Mabambanta

Posted onMay 16, 2022May 16, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito shugaban kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University da ke Maradi a Jamhuriyar Nijar, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya …

Ilimi, Labarai

Buhari Ya Roki Kungiyar ASUU Da Ta Janye Yajin Aikin Da Suke Yi

Posted onMay 12, 2022May 12, 2022

Alfijr Buhari ya roki malamai Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, da ta kawo karshen yajin aikin da suke yi. Buhari …

Ilimi, Labarai

Makarantar Maryam Abacha (MAAUN) Ta Nada Babban Limamin Jami ar Na Kano

Posted onMay 6, 2022May 6, 2022

Alfijr ta rawaito Sheikh Hassan shine limamin gidan marigayi Janar Sani Abacha dake kan titin Gidado, Nassarawa GRA, Kano. An haifi Sheikh Hassan a garin …

Ilimi, Labarai

Buhari Ya Amince Da Kafa Sabuwar Kwalejin Kimiyya Da Fasaha Ta Tarayya A Kano da wasu Jihohi 2

Posted onApril 12, 2022April 12, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa sabbin makarantu guda uku a sassa daban-daban na kasar nan. Sanarwar da Daraktan …

Ilimi, Labarai

Rikicin Hijabi: Daliban Kwara 151 Na Iya Rasa Jarrabawar WEAC! Inji Shugaban Makarantar

Posted onMarch 14, 2022

Alfijr ta rawaito shuhugaban makarantar Ijagbo Baptist High School da ke karamar hukumar Oyun a jihar Kwara, Mista Francis Lambe, ya bayyana damuwarsa kan halin …

Ilimi, Labarai

ASUU Ta Kara Tsawaita Yajin Aikinta Da Sati Takwas (8)

Posted onMarch 14, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito kungiyar ASUU, ta sanar da tsawaita wa’adin yajin aikin da suka tafi zuwa makwanni 8 sakamakon rashin cimma matsaya da gwamnati …

Ilimi, Labarai

Maryam Abacha American University Kano Na Sanar Da Masu Sha awar Shiga Jami ar Ga Dama Ta Samu

Posted onMarch 1, 2022March 1, 2022

Ana sanar da dukkanin masu neman gurbin karatu a Jami’o’i daban-daban a Nijeriya a lokacin zangon karatu na 2021/2022 amma suke son su canza zuwa …

Ilimi, Labarai

Da Dumi Duminsa! NECO Ta Fitar Da Sakamakon Mai Kyau Na SSCE 2021

Posted onFebruary 24, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarrabawar kammala sakandare ta shekarar 2021 (SSCE) Alfijr Bisa sakamakon da …

Ilimi, Labarai

Kungiyar ASUU Ta Bayyana Ali Isah Fantami A Matsayin Farfesan Bogi

Posted onFebruary 14, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, ASUU) ta ki amincewa da karin girma ga ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Ibrahim Pantami a matsayin Farfesa …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 ‹
© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab