Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Kotu

Kotu, Labarai

Kotu Ta Fara Zaman Sauraron Ƙarar Atiku Da Obi Kan kalubalantar Zaɓen Tinubu

Posted onMay 8, 2023May 8, 2023

Alfijr ta rawaito yau Litinin ne Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa ta fara zama domin sauraron ƙarar da ɗan takarar jam’iyar PDP, Atiku Abubakar …

Kotu, Labarai

Tirka-Tirka! Kotu Ta Soke Dokar Hana Shan Tabar Wiwi

Posted onMay 6, 2023May 6, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun tsarin mulki a Uganda ta soke dokar da ta haramta amfani da muggan kwayoyi, irin su tabar-wiwi da ganyen khat. Hakan …

Kotu, Labarai

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Yi Watsi Da Ƙarar Jam’iyyar NNPP Kan Alhassan Doguwa

Posted onMay 5, 2023May 5, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Kano a ranar Juma’a ta yi fatali da karar da jam’iyyar New Nigeria People’s Party da dan …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Aike Da Tsohon Shugaban APC Gidan Gyaran Hali

Posted onMay 5, 2023May 5, 2023

Alfijr ta rawaito wata kotu a jihar Jigawa ta yanke wa tsohon Shugaban jami’yyar APC na jihar Habibi Sara hukunci daurin bisa zargin shirga kara …

Kotu, Labarai

A Yankewa Ike Ekweremadu Hukuncin Ɗaurin Kusan Shekara 10

Posted onMay 5, 2023May 5, 2023

 Alfijr ta rawaito tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriyya sanata Ike Ekweremadu da ake zargi da yukurin cire kodar wani mutum don a saka wa …

Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar A.A. Zaura Kan Zargin Damfarar Dala 1.3m

Posted onMay 4, 2023May 4, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta dage shari‘ar zargin tsohon dan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya na APC, Abdulkarim Abdussalam Zaura …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Soke Kwacewa Da Soke Takardar Mallakar Durbar Hotel Da El-Rufai Yayi

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Kaduna ta soke takardar shaidar zama Otal din Durbar da Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi. A watan Janairun …

Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Da Ake Zargin Rarara Da Cinye ₦10m

Posted onApril 18, 2023April 18, 2023

Alfijr ta rawaito Dauda Adamu Kahutu (Rarara) ya bukaci Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ta yi watsi da karar da aka shigar da shi a …

Kotu, Labarai

Wata Mata Ta Nemi Kotu Ta Raba Aurensu Kan Rashin Kula Da Lakada Dukan Kawo Wuƙa

Posted onMarch 17, 2023

Alfijr ta rawaito Wata mata ƴar kasuwa,  Tawakalitu Olayiwola ta kai karar mijinta Ganiu Olayiwola kotu dake Mapo Grade A a Ibadan domin ta raba …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Umurci Gwamnati da Ƴan Sanda Su Biya Wani Direba Diyyar Miliyan 5

Posted onMarch 15, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Lagos ta umurci Gwamnatin Jihar da ‘yan sanda su biya Adedotun Clement Naira miliyan 5, …

Kotu, Labarai

An Ɗaure Wasu Kusoshin PDP 2 A Gidan Gyaran Hali Bisa Badakalar Miliyan 142

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Bauchi ta yanke wa wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP a jihar Bauchi, Saleh Hussaini Gamawa da Aminu …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Daure Wani Ma’aikacin Tsaftar Gidan Gyaran Hali Bisa Laifin Gagarumar Sata

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito wani ma’aikacin tsafta, Samson Daniel, an yanke masa hukuncin daurin watanni 10 a gidan yari bisa samunsa da laifin satar naira 900,000 …

Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Shari’ar Da Aka Fara Yiwa Alhassan Ado Doguwa

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya karkashin mai shari’a Muhammad Nasir Yunus  ya bayar da belin Naira Miliyan 500 ga Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar …

Kotu, Labarai

Kotun Koli Ta Ɗage Sauraren Karar Musayar Naira Domin Yanke Hukunci

Posted onFebruary 22, 2023February 22, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun koli ta dage sauraren karar da wasu gwamnatocin jihohi suka shigar kan manufar musanya Naira na babban bankin Najeriya. Kotun kolin …

Kotu, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotu Ta Ƙwace Wasu Manyan Kadarori 14, A Na Wani Gwamna A Najeriya,

Posted onFebruary 22, 2023February 22, 2023

Alfijr ta rawaito Kotu ta kwace wasu kadarori 14 da ke da alaka da Gwamnan Najeriya. A kalla kadarori 14 da ake zargin Gwamnan Jihar …

Kotu, Labarai

Jihohi 3 Sun Maka Malami San A Gaban Kotun Sauraron Kararrarkin Zaɓe

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatocin Jihohi uku Kaduna, Kogi da Zamfara sun shigar da karar babban lauyan gwamnatin tarayya (AGF), Abubakar Malami (SAN) da Gwamnan Babban …

Kotu, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotu Ta Aike Da Amininin Murja Idris Mai Wushirya Gidan Gyaran Hali

Posted onFebruary 16, 2023

Alfijr ta rawaito wata kotu dake zamanta a filin Hoki Zoo Road Kano ta aike da Jarimin dandalin TikTok ɗin nan Idris Mai Wushirya aminin …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Karɓe Gidan Shugaban Kamfanin Al Khashafi Travel Kan Badakalar Miliyan 535

Posted onFebruary 16, 2023February 16, 2023

Alfijr ta rawaito wata kotu da ke zaman ta a Kano Miller Road ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Maryam A Sabo ta karbe wani Katafaren gida …

Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Kotu Kan Sake fasalin Naira A Yau Laraba

Posted onFebruary 15, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun kolin Najeriya ta dage ci gaba da sauraren karar kan shirin musanya naira na babban bankin Najeriya (CBN) har zuwa ranar …

Kotu, Labarai

Wani Miji Ya Nemi Matarsa Ta Bashi Miliyan 10, Kafin Ya Saketa A Kano

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito wata amarya mai suna Fatima Bashir Khalil wadda aka fi sani da ‘Yar Albarka ta bayyana a gaban wata shari’ar shari’ar jihar …

Posts pagination

‹ 1 … 12 13 14 15 16 … 19 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab