Kotun sauraron kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha ta kasa, a yau Litinin, ta tabbatar da zaben Mudassir Zawachiki na jam’iyyar New NNPP a matsayin …
Kotun sauraron kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha ta kasa, a yau Litinin, ta tabbatar da zaben Mudassir Zawachiki na jam’iyyar New NNPP a matsayin …
A ƙarshe dai alƙalan kotun saurararon ƙararrakin zabe ta kano ta fitar da ranar da zata yanke hukuncin shari’ar zaben gwamna Abba Kabir Yusuf (ABBA …
Kotun koli ta yi watsi da karar da jam’iyyar APC da dan takararta a zaben gwamna da ya gabata a jihar Enugu, Uche Nnaji suka …
Wata babbar kotu a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo ta yanke wa dan takarar shugaban kasar Jean-Marc Kabund hukuncin daurin shekara bakwai a gidan yari bisa laifi …
Daga Nazifi Kwankwaso Kotun sauraren korafin zabe dake nan kano tayi watsi da karar da Dan takarar majalisar jiha na jamiyyar APC a karamar hukumar …
Hakan na zuwa ne bayan kotun ta kwace kujerar sanata da ta ɗan majalisa daga PDP a jihar Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraron kararrakin …
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen yan majalisun tarayya karkashin jagoranci mai shari’a Flora Ngozi Azine, ta tabbatar da Hon Sani Adamu Wakili na jam’iyyar NNPP, a …
Kotun sauraron ƙarar zaɓe da ke jihar Kano, ta soke nasarar da Hon Idris Dankawu na jam’iyar NNPP ya samu ta ɗan majalisar dokoki tarayya …
Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha da ke zamanta a Kano ta yi watsi da zaben Yusuf Umar Datti na NNPP bayan bai …
Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa, a safiyar Laraba, ta yi watsi da karar da jam’iyyar APM ta shigar kan nasarar zaben shugaban kasa Bola …
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa kotun sauraron kararrakin zabe yau Laraba. A yau ne za a yanke hukunci kan kararraki uku da ‘yan …
Wata babbar kotu a Kano ta ba da umarnin wucin gadi da ke hana korar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP mai kayan marmari, …
Wani babban manazarci a cibiyar Tony Blair mai kula da sauyin duniya, Bulama Bukarti, ya ce mai yiwuwa kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ba …
Kotun ta ci tarar mai shigar da karar Naira N200,000. Alfijir Labarai ta rawaito Kotu ta yi watsi da karar da Umar Abdullahi Ganduje, na …
Kuma daidaiku ne, ciki har da lauyoyi da wakilan jam’iyyu za su samu shiga cikin kwayar kotun Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraron kararrakin zaben …
Kotun daukaka kara, da ke zamanta a Abuja ta kori karar da Gwamnan Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya shigar na neman a yi watsi …
Tsohon kwamishinan ma’aikatar raya karkara Hon. Musa Iliyasu Kwankwaso ya maka gwamnatin jihar kano da hukumar karɓar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa a …
Wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tsare wani Abbas Sadiq bisa zargin karya hannun budurwar sa saboda …
Matasan su 12 sun gurfanar a gaban kotun Majistre dake zaman ta a unguwar Norman’s Land, mai lamba 16, bisa zarginsu da aikata laifukan hada kai da …