Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1447 Bayan Hijra a Yau Din nan. Wannan ganin watan ya sanya za a …
Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1447 Bayan Hijra a Yau Din nan. Wannan ganin watan ya sanya za a …
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karɓi baƙuncin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Goshwe Yilwatda da sauran jagororin jam’iyyar na jihar Kano a gidan …
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, zai jagoranci babbar tawagar gwamnatin tarayya zuwa Kano bisa umarnin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin jajantawa da kuma tallafa …
Shugaban kasa, Bola Tinubu, zai kai ziyara ta aiki jihar Adamawa ranar Litinin, kasa da sa’o’i 48 bayan irin wannan ziyara da ya kai a …
Gwamnan Kano ya sauke Buba Galadima daga Shugaban Hukumar Gudanarwar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kano. Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da Daraktan Yaɗa …
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya musanta zargin cewa yana da hannu a ɓacewar Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata, tare da …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da zargin da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi masa dangane da bacewar …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Wakilan Najeriya za ta gudanar da zaman gaggawa ranar Talata domin sake duba Kudirin Gyaran Dokar Zaɓe (Electoral Act Bill), …
Wata kotu a Kano ta yanke wa jarumar Kannywood, Samha Inuwa, hukuncin daurin watanni shida. Mai shari’a S.M. Shuaibu na babbar kotun tarayya da ke …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Hukumar zaɓe mai zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta sanar da cewa za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisar dokoki ta …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Magoya bayan Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, na ci gaba da nuna bacin ransu kan yadda aka sanya shi memba kawai …
Shugaban rukunin kamfanin man fetur na ƙasa NNPC, Bayo Ojulari, ya bayyana cewa rufe matatun man fetur mallakin gwamnati wani muhimmin mataki ne na kawo …
Wasu ‘yan majalisar dokokin Amurka guda biyar daga jam’iyyar Republican sun gabatar da kudiri a majalisar wakilai ta ƙasar domin tilasta wa sakataren harkokin wajen …
Allah ya yi wa ɗan’uwan tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, wato Alh. Dahiru Shekarau, rasuwa. Cikin wata sanarwa da hadiman tsohon gwamnan suka sanar …
Tsoho shugaban hukumar kula da aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Sheikh Abdullah Saleh Usman, ya fito ya fadawa duniya dalilan da suka sanya shi …
Shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON), Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ya ajiye mukaminsa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa na ya rabawa menema labarai …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …