Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Majalisar Kano

FB IMG 1716293743595
Labarai, Majalisar Kano

Majalisar dokokin jihar Kano ta rusa dukkanin masarautun jihar guda biyar.

Posted onMay 23, 2024May 23, 2024

Wannan ya biyo bayan muhawarar da aka tafka a zauren Majalisar dokokin jihar dazu dazun nan An yi la’akari da kudurin dokar gyara masarautun jihar …

FB IMG 1716413044880
Labarai, Majalisar Kano

Kudirin Gyaran Dokar Masarautun Kano ya Tsallake Karatun Farko

Posted onMay 22, 2024May 22, 2024

Majalisar dokokin jahar kano ta gudanar da karatu na daya akan kudirin gyaran dokar kafa masarautun kano a karo na biyu wacce shugaban masu rinjaye …

FB IMG 1716293743595
Labarai, Majalisar Kano

Majalisar Dokokin Kano za ta yi wa dokar masarautun jihar gyara

Posted onMay 21, 2024May 21, 2024

A shekarar 2019 dai aka yi wa dokar masarautu a jihar gyara inda aka ƙirƙiro ƙarin masarautu gudu huɗu masu daraja ta ɗaya a jihar. …

IMG 20240402 WA0030
Labarai, Majalisar Kano

Majalisar dokokin Kano ta tantance Mustapha Kwankwaso a matsayin kwamishina

Posted onApril 2, 2024April 2, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Da misalin wajen 12:58 ne, majalisar dokokin kano ta kammala tantance sunayen kumwamishinoni 4 ciki kuwa har da Mustapha Rabiu kwankwaso, …

FB IMG 1709422107907
Labarai, Majalisar Kano

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Roki ‘Yan Kasuwa Su Rage Farashin Kayan Abinci Darajar Ramadan

Posted onMarch 4, 2024March 4, 2024

A wajen kaddamar da littafin tarihin “Daulolin Kasar Hausa” wanda Farfesa Sa’idu Muhammed Gusau ya wallafa, Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya yi …

FB IMG 1709402217532
Labarai, Majalisar Kano

Yanzu haka Ana Zaman Sulhu A Gidan Sheikh Daurawa Tare Da Shugaban majalisar Dokokin Kano

Posted onMarch 2, 2024March 2, 2024

Yanzu haka Ana Zaman Sulhu A Gidan Sheikh Daurawa Tare Da Shugaban majalisar Dokokin Kano Hon Jibril Ismail Falgore labarin da ke Samun mu yanzu …

📸 Kano House
Labarai, Majalisar Kano

Majalisar Jihar Kano Ta Bankado Badakalar Kudi A Wasu Hukumomin Gwamnati

Posted onFebruary 20, 2024February 20, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Majalisar dokokin jihar Kano ta bankado badakalar kudi a hukumar Karota da wasu hukumomin gwamnatin jihar. Alfijir labarai ta rawaito Majalisar …

📸 Kano House
Labarai, Majalisar Kano

Majalisar Dokokin Kano Ta Sauya Sunan Karamar Hukumar Kunci

Posted onDecember 17, 2023December 17, 2023

Hakan na kunshe ne cikin wata takardar da  majlisar dokokin jahar Kano ta  aikewa ma’aikatar Kananan Hukumomi ta Kano ranar 14 Ga Watan Disamba. Alfijir …

Labarai, Majalisar Kano

Hayaniya Ta Tashi A Majalisar Jihar Kano Kan Kudaden Masarautu

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

An tayar da jijiyoyin wuya a zauren Majalisar Dokokin Kano, kan kudaden da gwamnatin jihar ta ware wa masarautu a karamin kasafinta na 2023. Alfijir …

Labarai, Majalisar Kano

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban karamar hukuma

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso na tsawon watanni uku. Alfijir Labarai ta rawaito majalisar ta amince …

Labarai, Majalisar Kano

Majalisar Kano Ta Amincewa Ƙarin Naɗin kwamishinoni guda uku

Posted onJuly 6, 2023July 6, 2023

Majalisar dokokin jihar kano ta tantance tare da amincewa gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya nada karin mutane ukun da ya tura mata suna don …

Labarai, Majalisar Kano

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Tantance Sunayen Kwamishinoni 16

Posted onJune 22, 2023June 22, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban masu rinjaye na majalisar, Ismail Jibrin Falgore, a zaman majalisar a ranar Alhamis, ya ce an tabbatar da hakan ne …

Labarai, Majalisar Kano

An Zaɓi Yusuf Falgore A Matsayin Sabon Shugaban Majalisar Kano

Posted onJune 13, 2023June 13, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito an zabi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Yusuf Ismail Falgore a matsayin sabon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano da safiyar Talata. Haka …

Posts pagination

‹ 1 2
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab