Shugaba Muhammadu Buhari Ya Karrama Sarakuna Masu Daraja Da Lambar Girmamawa Ta CFR Da OFR

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Karrama Sarakuna masu daraja na Kano da Bichi da lambar girmamawa ta kasa.

Alfijr Labarai

Sanarwar ta ce, taya murnan karramawar ku ta kasa.

Alh. Aminu Ado Bayero, a matsayin CFR. SARKIN KANO.

Alh. Nasiru Ado Bayero, kuma a matsayin OFR SARKIN BICHI.

Muna taya ku murnar wannan matsayi da Allah ya baku Allah ya taya ku riko.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *