Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Nijeriya

Screenshot 20240901 203354 Chrome
Labarai, Nijeriya

Gwamnatin Najeriya Tayi Umarnin Binciken Yadda Ake Ciyar Da Fursunoni A Kasar

Posted onSeptember 1, 2024September 1, 2024

Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji Ojo, ya bayar da umarnin a gaggauta bincikar yadda ake ciyar da fursunonin gidan gyaran hali na Afokang dake …

FB IMG 1724967787315
Labarai, Nijeriya

Mataimakin shugaban Najeriya Ya Jaddada Bukatar Karfafa Alaka Tsakanin Najeriya Da Kungiyar Tarayya Turai

Posted onAugust 29, 2024August 29, 2024

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya jaddada bukatar karfafa alaka tsakanin Najeriya da kungiyar tarayyar turai, musamman wajen magance matsalar rashin abinci mai gina jiki …

FB IMG 1723625489397
Labarai, Nijeriya

Abubunwan Da Aka Tattauna Tsakanin Tinubu Buhari Jonathan Da Gwamnoni A Najeriya

Posted onAugust 14, 2024August 14, 2024

Majalisar magabata ta Ƙasa a Najeriya ta jaddada amincewarta da salon shugabancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ‘yan kwanaki bayan zanga-zangar ƙin jinin gwamnati da aka …

FB IMG 1723302788686
Labarai, Nijeriya

Ya Kamata Shugabannin Nijeriya Da Yawansu Su Kasance A Gidan Yari A Garkame —Obasanjo

Posted onAugust 10, 2024August 10, 2024

Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce galibin wadanda ke rike da mukaman gwamnati a Najeriya ba su da halin shugabantar kasar. Alfijir labarai …

IMG 20240707 WA0216
Labarai, Nijeriya

SAMOA: Ba Zamu Taba Lamuntar Batun Auren Jinsi Ba – In Ji Sheikh Kharibu

Posted onJuly 8, 2024July 8, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Babban Malamin Addinin Musulunci Sheikh Karibulla Sheikh Nasir Kabara ya yi Kira ga Wakilan alumma da su kasance masu bin tafarki …

FB IMG 1720008058186
Labarai, Nijeriya

An Buƙaci Gwamnatin Najeriya Da Ta Koma Kan Tsarinsu Sardauna

Posted onJuly 3, 2024July 3, 2024

An buƙaci Gwamnatin Tarayya ta sake duba tsarin Mulkin Alhaji Abubakar Tafawa Balewa, da Dr. Nnamdi Azikiwe, da Cif Obafemi Awolowo, da Sir Ahmadu Bello …

FB IMG 1719484328567
Labarai, Nijeriya

Rundunar Sojin Najeriya Ta Tura Dakaru 177 Guinea Bissau Don Wanzar Da Zaman Lafiya A Kasar

Posted onJune 27, 2024June 27, 2024

Rundunar Sojin Najeriya ta aike da dakaru 177 zuwa ƙasar Guinea Bissau don taimakawa wajen maido da zaman lafiya da kwanciyar hankali a ƙasar da …

Screenshot 20240612 173458 Facebook
Labarai, Nijeriya

Bayan Shafe Shekaru 74 Kamfanin Giya Na  Ya Sanar Da Ficewa Daga Najeriya

Posted onJune 12, 2024June 12, 2024

Kamfanin Guinness mai yin kayan sha ciki har da giya ya sanar da shirinsa na ficewa daga Najeriya saboda matsanancin halin da tattalin arziƙin ƙasar …

IMG 20240527 WA0016
Labarai, Nijeriya

Inda Ba Kasa! Gwamnatin Najeriya Ta Maka Gwamnonin Kasar 36 Kara A Gaban Kuliya

Posted onMay 27, 2024May 27, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin tarayya ta dau matakin shari’a a kan gwamnonin jihohin tarayya 36, ​​inda ta gurfanar da su a gaban kotun koli …

FB IMG 1715680126495
Labarai, Nijeriya

Da Dumi Duminsa! Gwamnatin Najeriya zata baiwa ma’aikatan NYSC Mutum 500 miliyan 10 kowannen su.

Posted onMay 14, 2024May 14, 2024

Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin baiwa akalla ma’aikata 5,000 masu yi wa kasa hidima (NYSC) naira miliyan 10 kowannensu domin gudanar da ayyukansu na kasuwanci …

Screenshot 2024 02 27 13 29 28 70 b86672daa061159f52c1a3195c773d05 edit 485116325967
Labarai, Nijeriya

Najeriya Ta Hana Amfani Da Dala A Ofisoshin Jakadun Ƙasashen wajenta

Posted onMay 12, 2024May 12, 2024

Najeriya ta hana ofisoshin jakadun ƙasashen waje amfani da kuɗaɗen ƙasashen waje don gudanar da ayyukan neman takardun biza da sauran harkokinsu Ƙasar- da ke …

FB IMG 1708756934061
Labarai, Nijeriya

Matakai 8 Da Za Ku Bi Domin Sayen Shinkafar Kwastam Da Take Gwajonta A Najeriya

Posted onFebruary 24, 2024February 24, 2024

Hukumar hana fasa kwauri ta Najeriya kwastom ta fara sayar da shinkafa kan farashin mai rahusa ga ‘yan kasar. Alfijir labarai ta rawaito matakin na …

IMG 20240221 080353
Labarai, Nijeriya

Atiku, Kwankwaso Da Peter Obi Sune Suka Haifar da tsadar Rayuwa Da Hauhawar farashin kayayyaki – Inji Shettima

Posted onFebruary 21, 2024February 21, 2024

Yan Siyasar da Suka fadi A Zaɓen 2023 irinsu Atiku Abubakar da Rabi’u Musa Kwankwaso da Peter Obi Sune Suka Haifar da tsadar Rayuwa, Hauhawar …

FB IMG 1708020211899
Labarai, Nijeriya

Alh Aminu Dantata Ya Magantu Kan Tsarin Shugabancin Firaminista A Najeriya

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Shahararren dan kasuwan nan, Alhaji Aminu Dantata ya ce tsarin shugabancin firaminista da wasu ’yan majalisa suke nema shi ne mafi alheri ga kasar nan. Alfijir …

FB IMG 1707995180137
Labarai, Nijeriya

Najeriya Na Kan Tsini – In Ji Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Mai alfarma sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bayyan fargabar cewa Najeriya na fuskantar barazanar tsaro bisa la’akari da yadda dumbin matasan kasar ke …

IMG 20240111 112459
Labarai, Nijeriya

Yau ƴan canji za su rufe kasuwar canjin kuɗaɗe a Abuja

Posted onFebruary 1, 2024February 1, 2024

Kungiyar ƴan kasuwar canji ta Abuja ta ce daga ranar Alhamis za ta rufe kasuwar canji har sai abin da hali ya yi sakamakon tsadar …

FB IMG 1706764432048
Labarai, Nijeriya

EFCC Ta Fara Bincike Kan Kudin ‘Nigeria Air’ Da Hadi Sirika Yayi Ruf Da Ciki Dasu – in ji Keyamo.

Posted onFebruary 1, 2024February 1, 2024

Ministan sufurin jiragen sama da raya sararin samaniya, Festus Keyamo, a yau Laraba, ya bayyana cewa hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa …

📸EFCC
Labarai, Nijeriya

Magu ya bankaɗo damfarar Dala biliyan 11 da aka nemi yi wa Najeriya a harkar P&ID

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

A cikin kwangilar, an amince Najeriya za ta riƙa bayar da gas tsawon shekaru 20, shi kuma P&ID zai gina masana’antar. Ranar Litinin Babbar Kotun …

Labarai, Nijeriya

Abubuwan Da Suka Hana Kasar Najeriya Gyaruwa

Posted onAugust 15, 2023August 15, 2023

Da ana yin amfani da wasu abubuwa hudu a Najeriya wato arzikin kasa, mutanen kirki, ilimi da hankali da ba mu shiga irin mawuyacin halin …

Posts pagination

‹ 1 2 3
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab