Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu bayan zarge-zargen da kayi akan gidan gyaran hali da tarbiyya na Gwauron Dutse na cewar ana lalata da wasu daurarru a …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu bayan zarge-zargen da kayi akan gidan gyaran hali da tarbiyya na Gwauron Dutse na cewar ana lalata da wasu daurarru a …
Hukumar Shari’ah ta rabauta da Katafaren Bohal na sama da Naira Miliyan 10 daga kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) wanda aka ƙaddamar a …
Hukumar Shari’ah da haɗin guiwar kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) sun shiryawa wadanda suka karbi addinin Musulunci shan ruwa a ranar Lahadi 23 …
Hukumar Shari’ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta Sheikh Malam Ali Dan Abba a yau Laraba ya jagorancin taron kaddamar da kamitocin da zasu …
Hukumar Shari’ah ta jihar Kano bayan ta musuluntar da Maryam da tayi ta kuma aurar da ita a ranar Alhamis ga wani matashi mai suna …
Hukumar Shari’a ta jihar Kano tare da mambobinta da wasu daga cikin ma’aikatanta sun fara ziyarar gyara kayanka domin neman dacewa da rahamar Allah. Inda …
Hukumar Shari’a ta jihar Kano Karkashin Jagorancin Shugabanta Malam Abbas Abubakar Daneji, ta jagoranci zama na farko wanda ya gudana domin ganawa da sauran Shuwagabannin …
Shugaban hukumar Shari’a ta jihar Kano Malam Abbas Abubakar Daneji yayi kira ga yan kasuwa da su ji tsoron Allah su yi koyi da kiran …
Babbar Jojin kasa, Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun, ta bayyana cewa bangaren shari’a na binciken hanyoyin da za a bi wajen hukunta duk wanda yayiwa wani …
Babban Lauyan tarayyar Najeriya kuma Ministan Shari’a, Prince Lateef Fagbemi, SAN, ya umarci Yan sandan Nijeriya da su miƙa kundin shari’ar masu zanga-zangar #EndBadGovernance da …
Majalisar shari’a ta kasa, NJC, ta kafa wasu kwamitocin bincike guda hudu da za su binciki alkalan manyan kotunan kasar nan guda 27 bisa wasu …
A kokarinta na ganin ta tsare kimar bangaren Shari’a, hukumar da ke kula da harkokin shari’a ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa a kan …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da harkokin Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dakatar da alkalan Kotun Majistare uku saboda samun su da laifi …
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Mallam Nuhu Ribadu ya bayyana aniyar daukar matakin shari’a kan zargin bata sunansa da mataimakin gwamnan jihar …
Hukumar da ke kula da harkokin shari’a a jihar Nasarawa ta dakatar da Alkalin Alkalai Vincent W. Gwahemba sakamakon zarge-zargen cin hanci da rashawa. Alfijir …
Daga Rukaiyya Umar G/Kaya Taron ya duba irin wahalar da ake sha wajen hukunta wadanda ake samu da aikata laifin cin zarafin, tsayawa tsayin daka …
An kuma samu Jastis Falola da laifin sauraron shari’a mai lamba HIK/41/2018, wadda ba shi da hurumi a kai, ba tare da ya samun takardar …
Hukumar dake kula da shari’a ta kasa (NJC) ta sha alwashin hukunta jami’an shari’a da suke da alhaki wajen haifar da rudani game da hukuncin …
Ya roƙi alƙalai da kada su damu da ra’ayin masu Zanga-Zanga, yayin da suke yanke hukuncin a kan batutuwa Alfijir Labarai ta rawaito babban alkalin …