Daga Aminu Bala Madobi Tursasa wa mutane su yi zaman gida da kungiyar IPOB ke yi cin amanar ƙasa ne – Tinubu Alfijir labarai ta …
Daga Aminu Bala Madobi Tursasa wa mutane su yi zaman gida da kungiyar IPOB ke yi cin amanar ƙasa ne – Tinubu Alfijir labarai ta …
Shugaban is Kasa Bola Ahmad Tinubu na shirin kaddamar da wasu masana’antun sarrafa iskar gas guda uku wadanda za su bunkasa samar da iskar gas …
Shugaba Kasa Bola Tinubu ya samu masu zuba jarin dala miliyan 600 daga kamfanin sufurin jiragen ruwa na kasar Denmark, AP Moller-Maersk, domin fadada ayyukan …
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Mairiga Aliyu Katuka a matsayin shugaban Hukumar kula da kasuwannin shinko na kasa. Alfijir Labarai ta ruwaito …
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya kaddamar da shirin da ke da nufin ciyar da tattalin arzikin kasa zuwa wani sabon matsayi. Alfijir Labarai ta rawaito …
Shugaba Bola Tinubu Ya jaddada Cewa ya Kamata a ɗauki Mutanen da ke yin Garkuwa da Mutane a Matsayin ‘yan ta’adda. Alfijir labarai ta rawaito …
Ina sane da duk wani lisaffi na jimillar kuɗin da aka kiyasta a Kasafin Kuɗin da ya gabatar wa Majalisar Dokokin. Alfijir labarai ta rawaito …
Shugaba Tinubu ya haramtawa ministoci, Shugabannin hukumomi da sauran jami’an Gwamnati tafiye-tafiyen Zuwa ƙasashen waje na Tsawon watanni uku Daga 1 ga watan Afrilu, 2024. …
Dole ne Na Kare Baitul malin Najeriya daga Masu wawure dukiyar kasa. Alfijir labarai ta rawaito Shugaba Bola Tinubu ya bayyana haka ne a Jiya …
Tinubu ya sauke Sha’aban Sharada daga mukamin da Buhari ya bashi, tare da maye gurbinsa da dan Kano Alfijir labarai ta rawaito shugaban Najeriya ya …
Ku Ajiye Bambancin Siyasa ku Fuskanci Al’ummarku Alfijir labarai ta rawaito shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kira ga gwamnonin jihohi da su ajiye bambancin …
Shugaban Kasar Najeriya Bola Tinubu ya umarci jami’an tsaro kada su biya kuɗin fansar sakin kusan ɗalibai 300 da malaminsu da aka yi garkuwa da …
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bayar da umarnin sake buɗe kan iyakokin ƙasar – ta sama da ta ƙasa – da jamhuriyar Nijar. Alfijir labarai …
Shugaba kasa, Bola Tinubu, ya bukaci masu hannu da shuni da su taimaka wa marasa galihu a cikin al’umma domin rage musu radadin da suke …
Sheikh Kabir Muhammad Haruna Gombe ya yi kira ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta duba halin da mafi yawan mutane suka shiga Malamin wanda shugaba …
Shugaba Tinubu ya umurci kamfanonin siminti da su dawo sayar da simintin akan tsohon farashi kamar yadda yake a baya a Nigeria. Alfijir labarai ta …
Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin aiwatar da cikakken rahoton Oronsaye wanda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kafa tun a 2011, a kokarin …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Kemi Nanna Nandap a matsayin sabuwar controller gener ta Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS). Wato …
Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi ll ya bayyana cewa bai yi adalci ba ya idan ya soki Shugaba Bola Tinubu kan matsalar tattalin arzikin …