An yi awon gaba da shugaban karamar hukumar tare da abokinsa da wasu mutum biyu a daren Litinin. Alfijir labarai ta rawaito shugaban Karamar Hukumar …
Category: Ta addanci
’Yan bindiga sun sace mutane 39 bayan sun kashe wasu mutum huɗu a wasu yankunan Abuja da kuma Jihar Neja. Alfijir labarai ta rawaito ranar …
Sojan ya lakada wa direban motar jinkan da yaronsa duka da kotar bindiga, a karshe direban ya ce ga garinku nan. Alfijir labarai ta rawaito …
Babbar kotun jihar Bauchi mai lamba 6 ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga Yusuf Bako, mai shekaru 50, bisa samunsa da laifin yi …
A cikin kwanaki 10 mahara sun sace sama da mutum 10 a yankunan. Alfijir labarai ta rawaito an sace tsohon Shugaban Karamar Hukumar Yorro ta …
An kashe mutum akalla 76 a wani hari da aka kai cikin jihar Filato, da ke tsakiyar Najeriya. Alfijir labarai ta rawaito mai magana da …
Wasu mata sun samu kansu a cikin damuwa bayan da sababbin ’yan hayar gidansu suka tsere da ’ya’yansu hudu, kwana uku da kama haya a …
Rundunar ‘yan sanda a Kano ta kama wata matar aure mai suna Hafsat Sirajo mai shekaru 24 bisa zargin kashe wani matashi mai suna Nafiu …
Shelkwatar tsaro ta ƙasa ta tabbatar da kashe wasu fitattun kwamandojin ‘yan ta’adda hudu a hare-haren da aka kai ta sama cikin mako guda. Alfijir …
Kotun koli ta tabbatar da tuhumar ta’addanci da cin amanar kasa da ake yi wa Shugaban Kungiyar IPOB da ke neman ballewa da Najeriya, Nnamdi …
Wani matashi mai suna da Sadiq Idrissu, ya kashe mahaifiyarsa a Jihar Adamawa, kuma ya bayyana cewa bai yi nadamar kisan gillar da ya yi …
Rundunar Amotekun ta jihar Osun ta kama wasu mutane da suka kware wajen tono gawarwaki tare da cire sassan jikinsu domin yin tsafi. A wata …
Wanda ake zargi da yunkurin kashe matarsa saboda sayar da talabijin a Jihar Bauchi Alfijir labarai ta rawaito an cafke wani dan kasuwa kan yunkurin …
Yan sanda a jihar Adamawa sun kama wani matashi dan shekara 17 mai suna Lawali Mori, mazaunin Viniklang a karamar hukumar Girei, bisa laifin yin lalata …
Khalifan Tijjaniyya a Nigeria, Malam Muhammad Sanusi II, ya yi kira ga gwamnati da ta gaggauta bayyana sakamakon binciken kisan’yan Maulidi da akayi a jihar …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Dattawan Najeriya ta lashi takobin gudanar da bincike kan harin kuskuren da rundunar sojin kasar ta kai, da ya janyo …
Jami’an Kwastam sun kama albarusai 975 da aka boye cikin buhanan shinkafa da aka yi fasa-kwauri zuwa Najeriya daga kasar waje. Alfijir labarai ta rawaito …
Kakakin ’yan sandan jihar, Henry Okoye, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai cewa sun shiga farautar wadanda suka aikata wannan mummunar ta’asa. Alfijir labarai …
Ƴan bindiga a yankin Amhara na Habasha mai fama da rikice-rikice sun fasa wani gidan yari tare da kuɓutar da ɗaruruwan fursunoni, kamar yadda mazauna …
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, ya mayar da makudan kudade har Naira Tiriliyan 4 a asusun gwamnatin …