Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ta addanci

Labarai, Ta addanci

Wasu Ƴan Bindiga Sun Kashe Shugaban Matasan Jam’iyyar APC

Posted onOctober 10, 2022October 10, 2022

Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da har yanzu ba a tantance su waye ba, sun kashe Lucky Idoko, shugaban matasan jam’iyyar APC a jihar …

Labarai, Ta addanci

Dubun Wasu Barayi Da Suka Sungume Motar Limamin Juma’a Ta Cika

Posted onOctober 3, 2022October 3, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi nasarar cafke barayin da suka sace motar limamin Masallacin Juma’a na ITN Zangon Shanu dake …

Labarai, Ta addanci

‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji, Da Jami’in Kwastam, Sun Kuma Yi Garkuwa Da Manoma

Posted onSeptember 30, 2022September 30, 2022

Alfijr ta rawaito ‘yan bindiga kimanin 20, a ranar Laraba, sun kashe sojoji uku tare da raunata daya a wani harin kwantan bauna da suka …

Labarai, Ta addanci

Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Jami’an ‘Yan Sanda Da Sojoji A Shingen Binciken Ababan Hawa

Posted onSeptember 28, 2022

Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari kan tawagar jami’an tsaro na ‘yan sanda da sojoji a wani shingen bincike a Amodu, karamar hukumar …

Labarai, Ta addanci

Ƴan Bindiga Sun Kashe Wani Ɗan Kasuwa Da Jikkata Mutum Ɗaya A Kano

Posted onSeptember 25, 2022September 25, 2022

Alfijr ta rawaito Ƴan bindiga sun harbe wani Inyamiri ɗan kasuwa, mai suna Ifeanyi a unguwar Sabongari a Jihar Kano. Alfijr Labarai Lamarinya faru ne …

Labarai, Ta addanci

Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Goma Sha biyar 15 A Wani Hari A Masallaci A Zamfara

Posted onSeptember 24, 2022September 24, 2022

Alfijr ta rawaito mutum 15 ne suka mutu wasu kuma da dama suka jikkata a wani harin aka kai a wani masallaci a jihar Zamfara. …

Labarai, Ta addanci

Wani Matashi Ya Sassara Babansa Da Babarsa, Kuma Sun Mutu Har Lahira

Posted onSeptember 24, 2022September 24, 2022

Alfijr ta rawaito wani matashi dan shekara 21, dalibi a Jami a ya kashe iyayensa bayan da ya nemi kudade a hannunsu suka hana shi …

Labarai, Ta addanci

Wani Magidanci Ya Rataye Matarsa, Kuma Ta Rigamu Gidan Gaskiya

Posted onSeptember 21, 2022

Alfijr ta rawaito wani magidanci mai suna Taiye ya rataye matarsa, Misis Endurance har lahira a kauyen Oviorie-Ovu da ke Karamar Hukumar Ethiope ta Gabas …

Labarai, Ta addanci

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Ta Kama Mutane Biyar Da Ake Zargin Kashe Dan Kabiru Gaya

Posted onSeptember 18, 2022September 18, 2022

Rundunar ‘yan sandan Najeriya, babban birnin tarayya Abuja, ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu a kisan Sadiq dan Kabiru Gaya, sanata …

Labarai, Ta addanci

Dubun Mai Kaiwa Ƴan Fashin Daji Abinci, Da Karbar Kudin Fansa Da Gyara Musu Babura A Daji Ta Cika

Posted onSeptember 18, 2022September 18, 2022

Alfijr ta rawaito wani da ake zargin Mai ba da labari ga masu garkuwa ya bayyana yadda ya ke kai kayan abinci, da kai kudin …

Labarai, Ta addanci

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Mata 2 Da Aka Yi Garkuwa Da Su, Sun kwato Wasu Babur

Posted onSeptember 16, 2022September 16, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun ceto wasu mata biyu da aka yi garkuwa da su tare da kwato …

Labarai, Ta addanci

Rundunar ‘Yan Sandan Ta Dakile Wani Hari Da ‘Yan Fashi Da Makami Suka kai Wata Kasuwa

Posted onSeptember 13, 2022September 13, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jahar Delta ta kwato bindigogi kirar AK47, da harsashi 9mm, a wani mataki na gaggawa da jami’an rundunar suka …

Labarai, Ta addanci

Wani Mutum Ya Kashe Sabuwar Amarya, Ya Kuma Ƙone Mijinta A  Adamawa 

Posted onSeptember 11, 2022September 11, 2022

Alfijr ta rawaito wani mutum a jihar Adamawa, Ibrahim Muhammadu, ya shiga hannun jami’an ‘yan sanda bisa zarginsa da kona wata sabuwar amarya da mijinta …

Labarai, Ta addanci

Wata Sabuwa! Wasu Makiyaya Sun Hallaka Mutane Shida A Wani Harin Da Suka Kai

Posted onSeptember 3, 2022September 3, 2022

Alfijr ta rawaito wani sabon hari da wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne suka kashe a karamar hukumar Guma ta jihar Benue a ranar …

Labarai, Ta addanci

Dubun Wasu Yan Fashi Da Adaidaita Sahu Ya Cika A Daren Juma a A Sharada Kano

Posted onAugust 12, 2022August 12, 2022

Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito dubun wasu yan fashi da adaidaita sahu ta cika a daren Juma a da misalin karfe 10 na dare Alfijr …

Labarai, Ta addanci

DA DUMI-DUMI: ‘Yan Ta’adda Sun Yi Harbin Kan Mai Uwa Da Wabi A Zone one Shiyyar Kano

Posted onJuly 29, 2022July 29, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Wasu da ake zargin ‘yan ta’addar Boko Haram ne sun yi harbin kan mai uwa da wabi a hedikwatar ‘yan sanda …

Labarai, Ta addanci

Da Ɗumi Ɗuminsa! Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kai Wa Ayarin Motocin Shugaban Kasa Buhari Hari A Katsina

Posted onJuly 6, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wasu‘yan bindigan sun kai wa tawagar shugaban kasa farmaki ne a yayin zuwan shugaba Buhari garin Daura domin hutun sallah. Jami’an …

Labarai, Ta addanci

‘Yan bindiga Sun Kai Wani Mummunan Hari Gidan Yari Kuje Da Ke Birnin Tarayya Abuja

Posted onJuly 6, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito a daren Talata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a Cibiyar gyaran hali da tarbiyya ta Kuje da ke Abuja, …

Labarai, Ta addanci

Wata Sabuwa! Ƴan ƙungiyar Ysaherun IPOB sun fille kan ɗan majalisa

Posted onMay 22, 2022May 22, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da a ke kyautata zaton ƴan haramtacciyar ƙungiyar IPOB ne sun cire kan wani ɗan majalisar dokokin Jihar …

Posts pagination

‹ 1 … 9 10 11
© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab