Jam’iyyar APC Ta Kasa Ta Tunbuke Mai Mala Ta Maye Gurbinsa Da Gwamna Abubakar Sani Bello Domin Ya Zama Shugaban Riko

Alfijr

Alfijr ta rawaito Gwamnan Neja, Sani-Bello, zai karbi ragamar shugabancin jam’iyyar APC daga Gwamna Buni na jihar Neja, Abubakar Sani-Bello, ya isa hedikwatar jam’iyyar APC ta kasa domin karbar mukamin shugaban na jam’iyyar.

Alfijr

Zuwan sa a yanzu yana nuni da kawo karshen shugabancin gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni a matsayin shugaban kwamitin

A baya dai jam’iyyar APC ta bakin Sakataren CECPC, Sanata James Akpan Udohedehe, ta yi watsi da tsige Gwamna Buni a matsayin labarin karya.

Alfijr

Wannan tsigewar na zuwa ne makonni kadan a babban taron jam’iyyar na kasa da aka shirya yi

Slide Up
x