Alfijr ta rawaito Allah yayiwa Tahir Fadhlallah rasuwa.
Tahir Fadhlallah shine shugaban Kwarori (Lebanese) mazauna Kano. Sjine mai otal din Tahir Guest Palace da sauran wasu manyan wuraren kasuwanci a Nijeriya.
Allah ya kyauta karshenmu yasa mu cika da imani.
Kamar yadda hadimin shugaban kasa Mal Garba Shehu ya wallafa a shafinsa.