An Saka Tarar Makudan Kudade, Kan Wanda Wayarsa Ta kuma Kadawa A Harami 📲

Alfijr

Alfijr ta rawaito a yammacin Asabar 19th Feb 2022 hukumar da ke kula da masallaci mai alfarma (Hahamain) Ka aba, sun fitar da wata sanarwa mai zafi kan yadda al umma ke shakulatin bangaro da wayoyinsu lokutan Sallah.

Alfijr

Sanarwar ta ce, duk wanda aka kama ya bar wayarsaa kunna ‘Kida na tashi ko a lokacin kiran Sallah (Adhan) daga Masallatai masu daraja, za a ci shi tarar kudi SAR 1000 a karon farko

Alfijr

Idan kuma mutum ya sake zai biya SAR 2000 a kan ya saba wa doka, idan kunne yaji jiki ya tsira