Alfijir
A ranar Litinin ne aka gurfanar da shi a gaban kotu bisa zargin bata sunan gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.
Alkalin kotun jihar Kano karkashin jagorancin Aminu Gabari ya bayar da umarnin tsare Muazu Magaji Dansarauniya a gidan gyaran hali har zuwa ranar 3 ga Fabrairu, 2022 don yanke hukunci kan neman beli.