Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Litinin 31/01/2022

Alfijir

Alfijir

Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 563 / Siyarwa = 569

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 755 / Siyarwa = 767

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye =  / Siyarwa = 

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 631 / Siyarwa = 636

5. Riyals zuwa Naira

Siye = 144 / Siyarwa = 152

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 951/ Siyarwa = 960

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 76 / Siyarwa = 82

Alfijir

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin Kasuwar Wapa

Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.

Alfijir

08028404926 Don neman Karin bayani