Alfijr ta rawaito an kama shugaban makarantar Sakandare da yiwa yarinya me shekaru 10 fyade
Alfijr Labarai
Bayan gurfanar da shi a gaban mai shari’a, Kotundake zamanta a jihar Osun ta daure tsohon shugaban makarantar sakandaren mai shekaru 68, bayan da aka tabbatar da yiwa yarinya me shekaru 10 fyade.
Kotun ta yi zarginsa akan cin zarafi, da aikata ba daidai ba akan yarinyar.
Kuma an dage kararsa zuwa 17 ga watan Janairu dan ci gaba da sauraren ta inda aka aikashi gidan gyaran hali da tarbiyya
Alfijr Labarai
Baynai sun tabbatar da yakan rika baiwa yarinyar magani ne a duk sanda suka hadu dan yayi lalata da ita, har sai dai dubunsa ta cika aka kamashi.
An yi kokarin rufe maganar amma dangin yarinyar suka ki amincewa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb