Dubun Wasu Barayi Da Suka Sungume Motar Limamin Juma’a Ta Cika

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi nasarar cafke barayin da suka sace motar limamin Masallacin Juma’a na ITN Zangon Shanu dake garin Zaria.

Alfijr Labarai

Barayin dai amfani da sun yi amfani da lokacin da Bayin Allah suke sallar Juma’a ne a satin da ya gabata a Juma’a suka sace motar.

Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano SP Kiyawa ne ya bayyana samun nasarar kama barayin su biyu tare da gano motar limamin a jihar.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *