Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta mallaki gidan marigayi tsohon jakadan Najeriya a Majalisar ɗinkin duniya Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama domin domin ci gaban siyasar dimukaraɗiyya da kyakkyawan shugabanci.
Alfijr Labarai
Kwamishinan yaɗa labarai na Kano Malam Muhammad Garba, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba
Malam Muhammad Garba ya bayyana cewa tuni aka fara aikin gine-gine a gidan da kuma tsohon dakin karatu na British Council dake daura da fadar sarkin Kano.
Haka kuma ya ce kuɗin kwangilar farko na aikin da aka sanya a kan Naira miliyan 621, 604, 295.89 zai kasance kashi biyu ne wanda ya ƙunshi gidan adana kayan tarihi da kuma babbar cibiya, wanda zai fara da gina gidan tarihi.
Alfijr Labarai
Malam Garba ya kuma ce, gwamnatin jihar Kano ta fara aikin ne bisa la’akari da mahimmancin adana kayan tarihin mutanen da al’adunsu domin amfanin al’umma masu zuwa wajen inganta harkokin bincike da yawon bude ido.
Gwamnatin Kano Za Ta Mayar Da Gidan Ɗan Masani Kano Zuwa Gidan Tarihi Da Raya Al’adu