Innalillahi Wa inna ilaihir Raji’un! Allah ya yiwa fitaccen mawaƙin Hausa El-Mu’az Birniwa Rasuwa

FB IMG 1733375112422

El-Muaz Birniwa ya yanke jiki ya fadi ne a cikin daren Talata a filin buga ƙwallon Ango da Amarya na Auren Auta Waziri, a garin Kaduna

Bayanai sun nuna yana cikin fili ana buga wasa haki ya kama shi inda ya yanke jiki ya fadi kuma anan take Allah ya karɓi rayuwar sa bayan an kwashe shi zuwa asibiti ne likitoci suka tabbatar da ya rasu.

Allah yajikansa da Rahama Allah ya bawa yan uwansa da masoyansa hakurin rashinsa ameen

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *