Alfijr
Muna sanar da yan uwa cewar Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Dr. Bashir Alliyu Umar rasuwa.
Alfijr
Dr Bashir shine Babban Limamin Masallacin Al-furqan dake Alu Avenue Nasarawa GRA Kano.
Anyi jana’izarta da misalin 3:00pm a fadar mai Martaba Sarkin Kano kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.
Alfijr
Muna addu’ar Allah yajikanta yayi mata rahama tare da sauran al-ummar musulmi baki daya amin.