Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Yiwa Alh Aliyu Abubakar Getso Tsohon Kwararran Ɗan Jarida A Kano Rasuwa

IMG 20251005 WA0079

Allah Ya yiwa Alh. Aliyu Abubakar Getso Rasuwa, kafin rasuwar tasa kuma shine Sakataren Kungiyar APEX kuma tsohon Ma’aikacin gidajen radiyo kano tsohon ma’aikacin gidan Freedom Radiyo da sauransu

An yi jana’izarsa da safiyar Yau Lahadi a unguwar janbulo layin Ajasa dake birnin Kano.

Allah ya gafarta masa Allah ya bawa iyalansa da abokanan aikinsa hakurin rabuwa da dattijon arziki! Annabi yasan da zuwansa ameen

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *