Daga Aminu Bala
Shugaban ƙasar Nijar, Janar Muhammad Tchiani, ya bayyana cewa “Babu wani makamin daya isa ya gitta ta sararin samaniyar mu ba tare da mun kakkaɓo shi ba –
Acewar Tchiani bazasu lamunci duk wani gigi na Amurka ba a shirin da take na kai wa Najeriya hari, domin su a matsayin ‘yan uwa kasashen arewacin Afirka za su tsaya tsayin daka wajen kare juna.
Tchiani ya ce “Ku bar ta ta yi ƙoƙarin harba harsashi, babu wani makamin da zai iya ratsa sararin samaniyar Nijar ba tare da mun fatattake shi ba. A shirye muke mu afka wa yaƙi gaba da gaba da Amurka matuƙar ta yi gigin kai hari kan ‘yan’uwanmu Najeriya.
Ya kara da cewa lokaci ya yi da kasashen Afrika ke kare juna, ba a bar kasashen waje suna juya su yadda suke so ba.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t