Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Asabar
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 704 / Siyarwa = 707
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 768 / Siyarwa = 780
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 658 / Siyarwa = 698
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 170 / Siyarwa = 188
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 987 / Siyarwa = 1025
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr Labarai
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Asabar A Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr Labarai
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926