Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Laraba
Alfijr Labarai
- Dollar zuwa Naira
Siya = 697 / Siyarwa = 702
- Pounds zuwa Naira
Siya = 768 / Siyarwa = 780
- Yuro zuwa Naira
Siye = 658 / Siyarwa = 698
- Riyals zuwa Naira
Siye = 170 / Siyarwa = 188
- CFA Zuwa Naira
Siya = 987 / Siyarwa = 1025
- Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr Labarai
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka Bs News
Don Neman Karin bayani A Kira 08028404926