- Alfijr ta rawaito yadda ta kasance a Wasannin nahiyar Turai ta shekarkar 2022
Alfijr Labarai
Dinamo 2 0 Chelsea
Dan Wasa Orisk ya bawa kungiyar sanasara a minti na 13.
Sevilla 0 4 Man City
Dan wasan City Haaland ya zura kwallaye 2 minti 20 da 67, Sai Foden minti 58, said Dias minti 92
Salzburg 1 1 Milan
Dan wasan Nolan Okafar ya jefa kwallonsa a minti 28, sai dan wasan Nolan Sealemeeker ya farke a minti 40
RB Leipzig 1 4 Shaktar
Dan wasan RB ya Jefa Kwallo minti 57 su kuma Shaktar dan wasa Shaved minti 16 da 58 sai Mudryk minti 76 sai kuma Traore minti 85
Dortmand 3 0 Fc Koben Havn
Dan wasa Reus ya zura Kwallo minti 35 sai Guerriro minti 42 sai kuma Bellingham 83
Benfica 2 0 Maccabi Haifa
Dan wasa Silva ya zura kwallo minti 50 sai kuma
Grimaldo ya kara minti 54
PSG 2 1 Juventus
Dan wasan PSG Mbabbe ya zura kwallaye 2 minti 5 da 22, ya yinda dan wasan Juventus ya saka kwallo minti 53
alfijr Labarai
Yadda ta kasance kenan wasannin satin farko na ranar Talata a gasar zakarun turai
Ku kasance da Alfijr Labarai don jin yadda zata kasance