Labari Mai Dadi! Isra’ila na binciken yadda na’urorin tsaronta suka kasa daƙile harin Hezbollah

Hisbullah

Rundunar Sojin Isra’ila ta fara gudanar da bincike kan yadda na’urorin tsaronta suka gaza daƙile wasu rokoki biyar da kungiyar Hezbollah ta harba zuwa birnin Haifa a daren jiya Lahadi.

Rokokin dai sun fada kan wani gidan abinci da kuma wata babbar hanya inda mutane 10 suka jikkata.

Tal Rosen ma’akacin agajin gaggawa ne a birnin Haifa ya ce: ”Ina zaune a gidana da bai da nisa sosai daga nan, da na ji karar fashewa sai na fita na ci karo da mutane hudu da suka jikkata, sai na kira hukumomi suka zo suka kai su asibiti Hezbollah dai ta ce tana kai hari ne kan cibiyoyin sojin Isra’ila

BBC

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *