Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Dalibai

IMG 225430 23326 1774302882665
B U K Kano, Labarai

Jami’ar Bayero ta amince da korar dalibai 171

Posted onMarch 23, 2026March 23, 2026

Bayero University (BUK) ta amince da korar dalibai 171 bisa laifin gabatar da takardun shaidar shiga jami’a na bogi. An cimma wannan matsaya ne a …

FB IMG 1763718247926
Labarai, Ta addanci

Ibtila’i! Wasu ‘Yan bindiga sun sace ɗalibai da ma’aikata a wata makaranta a Jihar Neja

Posted onNovember 21, 2025November 21, 2025

Bayanai na cewa, maharan sun afka makarantar ne da misalin karfe biyu zuwa uku na dare, inda suka tafi da dalibai da ma’aikatan, sai dai …

FB IMG 1759157627322
Labarai, NYSC

Gwamnatin Najeriya ta cewa ɗaliban da suka kammala karatu su mika kundin bincike (Project) kafin yiwa kasa hidima (NYSC).

Posted onSeptember 29, 2025September 29, 2025

Gwamnatin tarayya ta wajabta wa ɗaliban da suka kammala karatu mika kundin bincikensu na ƙarshe (Project) a matsayin sharaɗi kafin a tura su aikin yiwa …

FB IMG 1751050285779
Ibtila i, Labarai

Ana Wata: Ƙudan zuma ya tarwatsa wasu ɗalibai yayin rubuta jarrabawar NECO.

Posted onJune 27, 2025June 27, 2025

Wasu gungun ƙudan zuma sun kai hari tare da tarwatsa ɗaliban da ke rubuta jarrabawar Hukumar da ke shirya jarrabawar kammala sakandare ta ƙasa ta …

FB IMG 1723959647845
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano yayi kyakkyawan gargadi ga malamai akan dalibansu

Posted onFebruary 17, 2025February 17, 2025

Gwamnan jihar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf  ya gargadi malamai da su daina tilastawa dalibai yin aikace-aikacen wahala a ciki ko a wajen makaranta Haramcin …

best seller i
Labarai, Zanga Zanga

Da Dumi-Duminsa! Kungiyar Daliban Najeriya, NANS Sun Ayyana Zanga-zanga A Fadin Kasar

Posted onSeptember 4, 2024September 4, 2024

Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta fitar da sanarwar shirin rufe dukkan manyan biranen Najeriya daga ranar 15 ga Satumba, 2024. Alfijir Labarai ta rawaito …

IMG 20240802 WA0012
Farfesa Gwarzo, Labarai

Farfesa Gwarzo Ya Bada Tallafin Miliyan 5 Don Tallafawa Ilimin Marayu 30 A Makarantan Intercontinental

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

A wani gagarumin aikin jin kai, shugaban gamayyar jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bayar da gudunmuwar naira miliyan 5 dom… Alfijir labarai ta …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab