Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Hadari

IMG 20251201 WA0635
Lafiya, Tsaro

Wata Sabuwar: Ministan tsaron Najeriya, Badaru Abubakar ya yi murabus daga muƙaminsa

Posted onDecember 1, 2025December 1, 2025

Ministan tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga muƙaminsa a daren Litinin. Bayanai daga mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan yaɗa …

FB IMG 1746970742852
Abuja, Labarai

Motar ƴan kwana-kwana ta hallaka matasa uku a hadarin mota a Abuja

Posted onMay 11, 2025May 11, 2025

Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya ta fitar da sanarwar neman afuwa bayan daya daga cikin motocin ceton al’umma tayi karo da wata mota mallakar wani …

FB IMG 1745318697281
Gombe, Labarai

Ibtila’i! Motar kaya ta halaka mutane 5 ta kuma raunata mutane 8, a jihar Gombe

Posted onApril 22, 2025April 22, 2025

Wani hatsarin mota ya yi sanadiyar mutuwar aƙalla mutum biyar yayin da wasu takwas suka ji raunuka a ƙaramar hukumar Billiri ta jihar Gombe. Lamarin …

FB IMG 1736861826367
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i: Mahalarta Ɗaurin Aure 19 Daga Jihar Kano Sun Rasu A Hatsarin Mota A Filato !

Posted onJanuary 14, 2025January 14, 2025

Wasu mutum 19 daga Jihar Kano sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota a yankin Kwanar Maciji da ke Ƙaramar Hukumar Pankshin, a Jihar …

Screenshot 20240717 171347 Chrome
Jigawa, Labarai

Ibtila’i! Wata Mota Kirar Tirela Ta Kashe Mutum 14 A Jigawa Wadanda Suka Taho Daga Kano

Posted onJuly 17, 2024July 17, 2024

Akalla mutane 14 ne suka mutu huɗu sun jikkata a wani hatsarin mota da ya auku inda wata tirela da wata mota kirar Toyota Hiace …

FB IMG 1714582172870
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Wani Mummunan Hadari Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 16 Daga Cikin 18 Da ke Motar

Posted onMay 1, 2024May 1, 2024

Wata motar fasinja da ta taso daga Bauchi ta yi hatsari a Enugu kuma mutum 16 daga cikin fasinjoji 18 dake motar maza 14 mata …

Hadari, Labarai

Ibtila’i: Mutane 17 Sun Mutu, 17 Sun Jikkata A Wasu Hadarin Hatsarin Mota

Posted onMarch 15, 2023March 15, 2023

Alfijr ta rawaito akalla mutane 17 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 17 suka samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab