Alfijr ta rawaito wani magidanci mai suna Taiye ya rataye matarsa, Misis Endurance har lahira a kauyen Oviorie-Ovu da ke Karamar Hukumar Ethiope ta Gabas a Jihar Delta.
Alfijr Labarai
Binciken ya gano lamarin ya auku ne a karshen makon da ya gabata a Oviorie.
Lamarin ya faru ne karshen makon da ya gabata, sai dai wani ganau sun tabbar da tserewar magidancin bayan da ya aikata aika aikan don neman maboya.
, kuma har zuwa ba a sami takamaimaicin yin wannan danyen aiki da magadancin yayi ba
“’Yar uwar marigayiyar ce ta kira jami an tsaro, su kuma suka bazama cikin kauyen har Allah ya basu nasara suka cafke Taiye mijin marigayiyar
Alfijr Labarai
Da take tabbatar da faruwar lamarin Kwamishinan ‘Yan San Jihar, CP Ari Muhammed Ali, ya tabbatar da faruwar haka ta bakin kakakin rundunar ‘Yan Sandan Jihar, DSP Bright Edafe.