Yabon Gwani: Hon Tajudeen Abbas Mai Kamar Zuwa Akan Aika — Comrade Rufai Danmaje

Hon Tajudeen Abbas

Shugaban Kungiyar Arewa Concerns Citizen For Development ACCD Amb. Comrade Dr. Rufai Mukhtar Danmaje ya yabawa Shugaban Majalisar Kasa Rt. Hon Tajudeen Abbas bisa jajircewarsa wajen kawo hadin kai da fahimtar juna da cigaban kasa a majalisar kasa,

Alfijir Labarai ta rawaito Danmaje na cewar kamar yadda aka samu a zamaninsa biyo bayan majalisu guda goma da akai kafin zuwan sa, wato an samu hadin kai mutika da fahimtar juna da kuma biyayya a tsakaninsu ‘yan majalisa da shuwagabanni, wanda hakan ya jawo ake ta gudanar da al’amuran hadewar kasa ne da dinke baraka tsakanin, wanda da can ba haka zaman tsarin zamana majalisa yake ba, yanzu an samu cigaba mai kyau.

Wannan na zuwa ne a tattaunawar da Comrade Dr Rufai Danmaje yayi da daraktan yada labaran ACCD Comrade Dahiru M. Maihula a Kano.

Dr Rufai ya cigaba da cewa jama’a na iya bincikawa da kansu domin ganin irin yadda yake kokarin, kuma an sami nasara a abubuwa da shi Shugaban Majalisa Rt. Hon. Tajudeen Abbas da fahimtar juna kan irin salon mulkinsa.

Daga karshe Shugaban Kungiyar Arewa ACCD yayi fatan alheri da kasa baki

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *