Alfijr
Alfijr ta rawaito Sadiq Spikin ya bayyana yadda ake cinikayyar Kudaden Cryptocurrency ke kasancewa a yau Talata.
Alfijr
Kasuwar Cryptocurrency ta duniya takai kimanin $ 2.072.177.389 wato Dalar Amurka Trillion 2. Da billion 72.
Wannan sakamakon karuwa da kaso 3 zuwa 6 5%. A matakin lissafin da shafin kasuwa Comgecko ya fitar a yau.
Alfijr
Farashin na Bitcoin Wanda shine Jagaba a Kasuwar crypto yakai $44,205 a misalin Karfe 2:03pm
Bitcoin yana Kan farashi na $41,800 a awanni 24 da suka wuce, wannan yana nufin duk Wanda ya sayi BTC guda 1 a jiya da yamma zuwa yanzu ya samu ribar kimanin N1,300,000 a canji naira Nigeria.
Alfijr
Farashin Ethereum ya samu Karin kaso 6.3% indai yanzu yake kan $3,113,6
Haka Price din BNB ya samu karuwa da kaso 6. 7% inda yake kan $428.72
Alfijr
XRP Yana kan Price na 0.8 cent
Inda ADA yake kan Price na 1.9
Farashin SOL ya karu da kaso 7% inda yake kan $102
Alfijr
Wadannan sune manyan hajjojin da suka fi yawan Kudaden hannun jari achikin kasuwar Crypto ta duniya.
Sadiq Spikin
Crypto enthuthiast.