Alfijr
Alfijr
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 571 / Siyarwa = 575
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 755 / Siyarwa = 769
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 633 / Siyarwa = 636
4.. Riyals zuwa Naira
Siye = 145 / Siyarwa = 155
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 955 / Siyarwa = 960
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 74 / Siyarwa = 85
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Alfijr