Alfijr
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano.
Alfijr
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 593 / Siyarwa = 596
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 720/ Siyarwa = 730
3. Yuro zuwa Naira Siye = 615 / Siyarwa = 625
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 154 / Siyarwa = 157
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 965 / Siyarwa = 975
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 80 / Siyarwa = 85
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
08028404926
Don Neman Karin Bayani