Yadda Ta Kasance a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Ranar Lahadi 22, May 2022

Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar  Juma a Daga Kasuwar Wapa kano

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 600 / Siyarwa = 606

2. Pounds zuwa Naira 
Siya = 727 / Siyarwa = 732

3. Yuro zuwa Naira  Siye = 622 / Siyarwa = 635

4. Riyals zuwa Naira
Siye = 153 / Siyarwa = 158

5. CFA Zuwa Naira
Siya = 935 / Siyarwa = 955

6. Yan Zuwa Naira 
Siye = 80 / Siyarwa = 85

Alfijr

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Lahadi a Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.

Alfijr

08028404926

Don karin bayani

Slide Up
x