Yadda Take Kasancewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Litinin 23 May 2022

Alfijr

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano.

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 600 / Siyarwa = 605

2. Pounds zuwa Naira 
Siya = 727 / Siyarwa = 732

3. Yuro zuwa Naira
 Siye = 622 / Siyarwa = 635

4. Riyals zuwa Naira
Siye = 153 / Siyarwa = 158

5. CFA Zuwa Naira
Siya = 935 / Siyarwa = 955

6. Yan Zuwa Naira 
Siye = 80 / Siyarwa = 85

Alfijr

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau a Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.

Alfijr

08028404926

Don neman Karin bayani

Slide Up
x