Alfijr
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano.
Alfijr
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 571 / Siyarwa = 576
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 755b/ Siyarwa = 769
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 633 / Siyarwa = 638
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 145 / Siyarwa = 155
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 950/ Siyarwa = 960
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 74 / Siyarwa = 85
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
Alfijr