Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Alhamis 24/02/2022

Alfijr

Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 572 / Siyarwa = 577. 5

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 760 / Siyarwa = 778

3. Yuro zuwa Naira 

Siye = 633 / Siyarwa = 638

4. Riyals zuwa Naira

Siye = 145 / Siyarwa = 155

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 975/ Siyarwa = 984

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 75 / Siyarwa = 87

Best Seller Channel 

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.

Alf

Don neman Karin bayani +2348028404926