‘Yan Ta’adda Sun Kai Harim Bam Kan Jirgin Kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna Da Mutane 970

Alfijr ta rawaito Wlwasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun tayar da bama-bamai a titin jirgin Abuja zuwa Kaduna tare da yin nasarar ka yadda jirgin

Majiya mai tushe ta tabbatar da harin a daren ranar Litinin. Kamar dai lokacin da aka kai harin akwai fasinjoji 970 a cikin jirgin.

Hakazalika wasu majiyoyi sun shaidawa NIGERIA TRACKER cewa an yi awon gaba da fasinjoji da dama wasu kuma sun samu raunuka daban-daban.

Slide Up
x