Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Hukumar Hisba

FB IMG 1709243391928
Hukumar Hisba, Labarai

Gwamna Abba Kabir Ya Soki Tsarin Aikin Hukumar Hisbah Da Take Gudanarwa A Jihar

Posted onFebruary 29, 2024February 29, 2024

kwanakin nan an sake zargin gwamnatin Jihar Kano da saka baki a harkokin shari’ar jihar Kano Sakamakon wasu bayanai da suka bayyana bayan sakin Jarumar …

IMG 20240224 125748
Hukumar Hisba, Labarai

Fallasa! Yadda Masu Kuɗi Ke Lalata Yaƴan Talakawa A Kano – Daurawa

Posted onFebruary 24, 2024February 24, 2024

Shugaban Hukumar Hizba ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana takaici kan yadda tarbiyya ke ƙara taɓarɓarewa tsakanin al’umma a jihar. Alfijir labarai …

Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisba Ta Sake Cafke Matasa 18 Ciki Har Da yan kasashen ketare

Posted onFebruary 19, 2024February 19, 2024

Daga Fauziyya Momin Haidar Rundunar yan sandan jahar Kano, ta turo wa hukumar hisbar wasu matasa 38, da aka kamo su a kasuwar Tumatir ta …

FB IMG 1708040596510
Hukumar Hisba, Labarai

Hisbah Ta Cafke Ramlat Princess Bayan Ta Tallata kanta Akan Madigo

Posted onFebruary 16, 2024February 16, 2024

Hukumar Hisba ta kama matashiyar budurwar nan mai suna Ramlat Princess, bayan ta tallata kanta a wani faifen bidiyo tare da yada shi a shafukan …

InShot 20240124 122020965
Hukumar Hisba, Lafiya

Hukumar Hisbah ta Bada Sanarwar Neman Wasu Fitattun Yan Tiktok shida a Kano

Posted onJanuary 24, 2024January 24, 2024

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman batsa cikin wasu …

📸Hukumar Hisbah
Hukumar Hisba, Labarai

Hisbah Ta Kori wasu Jami’anta tare da neman su ruwa a jallo a Kano

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Daurawa na neman korarren hafsan Hisbah ruwa a jallo kan hada kai da bata-gari da taimaka wa masu badala Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Hisbah …

📸Hisbah
Hukumar Hisba, Labarai

Mal Daurawa Ya Bayyana Tanade-Tanade 4 Da Gwamnati Ta Yi Wa Ƴan TikTok A Jihar Kano

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Mu dama Hisbah aikinmu shi ne umarni da aikin alheri da kuma hani da mummuna. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta …

TikTok
Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisbah ta Bayyana Dalili Gayyatar Jaruman TikTok A Kano

Posted onNovember 4, 2023November 4, 2023

Darakta Janar na Hisba ta jihar Kano, Sheikh Mujahid Aminuddeen ya ce hukumar tana gayyatar duk wata mace ƴar Tiktok da Facebook zuwa hukumar Hisbah …

📸Mal Daurawa Facebook
Hukumar Hisba, Labarai

Dirar mikiya kan gidajen abinci da na sheƙe aya, ya bar baya da kura a kano

Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023

Muhawara da cacar baki sun kaure a ciki da wajen Kano, kan abin da wasu ke cewa gagarumin kame ne kan masu yawon ta-zubar da …

Hukumar Hisba, Labarai

Duk Mijin Da Ya Saki Matarsa Zai Biya Kuɗin Da Gwamnati Ta Kashe Masa – Mal Daurawa

Posted onAugust 31, 2023August 31, 2023

Hukumar Hisba dake jihar Kano ta bayyana cewa za ta daura wa mata 1,800 aure sannan za ta yi wa mata kayan gara na daki. …

Hukumar Hisba, Labarai

Mal Daurawa Ya Bayyana Yadda Za Su Gudanar Da Auren Zawarawa A Kano

Posted onJuly 12, 2023July 12, 2023

Sabon Kwamandan Hisba na Kano  Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya shiga ofis a karo na uku, bayan da gwamnan kano Abba Gida Gida sake nada …

Hukumar Hisba, Labarai

Hisbah Ta Gargadi Masu A-daidaita-Sahu Kan Aikata Laifuka 4 A Kano

Posted onMay 9, 2023May 9, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta gargadi masu tuka baburan A-Daidaita-Sahu da su guji duk wata halayya ta rashin da’a da ta …

Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kama Wasu Yan Mata Da Samari Suna Tsaka Da Shakatawa

Posted onApril 27, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar Hisbah ta  jihar Kebbi sun kama wasu kananan yara 11 a wani wurin shakatawa da ke babban birnin jihar Kebbi. …

Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisba Tayi Wa Matashi Askin Tal Kwabo

Posted onFebruary 15, 2023February 15, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar hisba reshen jihar Kebbi ta yiwa wani matshi aski mai taken talkobo a babban birnin jihar Kebbi, Birnin Kebbi. Matashin yaron …

Al amuran Yau Da Kullum, Hukumar Hisba, Labarai

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Mai Girma Gwamnan Kano Ganduje – Kwamared Sani Tela

Posted onOctober 24, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamared Sani Bala Tela bayan zungureriyar wasika da ya aikowa Mawaki Rarara kan danbarwarsa da Gwamna Ganduje, yanzu haka ya sake aikowa …

Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kama Karuwai 25, Da Wasu Mutan 6, Bisa zargin Badala da shan barasa

Posted onOctober 12, 2022October 12, 2022

Alfijr ta rawaito Dakarun Hukumar Hisbah a jihar Jigawa sun kama mutane 31 da su ka haɗa da mata 25 a Ƙaramar Hukumar Kazaure da …

Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisba Ta Cafke Wasu Bayin Allah Suna Yin Zina A Bainar Nasi

Posted onSeptember 17, 2022September 17, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Hisbah ta Jahar Zamfara tayi Nasarar cafkesu mace da namiji tare da Gurfanar dasu a Gaban Kotun Shari’ar Musulunci dake Kan …

Hukumar Hisba, Labarai

Gwamnatin Jihar Kebbi Ta Baiwa kwamitin Hisbah Tallafin Miliyan Dari N100m

Posted onSeptember 12, 2022September 12, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kebbi ta baiwa kwamitin Hisbah na jiha tallafin naira miliyan 100 da aka kafa shekaru 20 da suka gabata domin …

Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kame Mutane 98, Maza 44 Da Mata 54 Suna Tsaka Da Badala

Posted onMarch 23, 2022March 23, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar Hisbah, ta kama mutane 99 a karamar hukumar Kazaure da kuma Dutse jahar Jigawa, suna tsaka da aikata alfasha Kwamandan …

Posts pagination

‹ 1 2
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab