Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Kotu

Emefele in Court
Kotu, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotu Ta Tura Emefiele Gidan Yarin Kuje Dake Abuja

Posted onNovember 17, 2023November 17, 2023

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta bayar da umarnin tsare tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele a gidan yari …

FB IMG 1700140441164
Kotu, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotun Daukaka Kara ta sanya ranar yanke hukunci kan zaben Gwamnan Kano

Posted onNovember 16, 2023November 16, 2023

A wani muhimmin al’amari na shari’a, Kotun Daukaka Kara ta shirya tsaf don yanke hukunci kan karar zaben Kano gobe Juma’a 17 ga watan Nuwamba …

📸Gwamnan Nassarawa
Kotu, Labarai

Yadda ta kasance a kotun ɗaukaka kan Kujerar gwamnan Nasarawa

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Kotun daukaka ƙara dake babban Birnin tarayya Abuja, mai kwamitin alkalai uku karkashin mai shari’a Uchechukwu Onyemenam, ta zauna a wannan domin sauraron bangarorin Abdullahi …

FB IMG 1662410415944
Kotu, Labarai

Wata Mata Ta Nemi Kotu Ta Tabbatar Wa Da Ɗanta Uba Daga Cikin Mazajenta Biyu

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Matar dai ta ce ta kasa gane hakikanin mahaifin dan nata a cikinsu Ana ta cece-kuce game  da wanda ya kamata ya fara gaida wani …

ALFIJIR 1
Kotu, Labarai

Tirka-Tirka! An Sace Wayar Tsohon Minista A Cikin Kotun Abuja

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Maku dai ya je kotun ne don raka dan takarar Gwamnan Nasarawa na PDP Alfijir Labarai ta rawaito wasu da ake zargin barayi ne a …

📸Ahmed Idris
Kotu, Labarai

Kotu ta janye belin da aka baiwa tsohon Akanta-Janar na ƙasa, Ahmed Idris

Posted onNovember 14, 2023November 14, 2023

Mai shari’a Yusuf Halilu na babbar kotun babban birnin tarayya Abuja a Maitama, a yau Talata ya soke belin tsohon Akanta-Janar na Ƙasa, Ahmed Idris …

FB IMG 1698531586245
Kotu, Lafiya

Kalaman ɓatanci ga Buhari: An maka Mawaƙi Rarara a kotu

Posted onNovember 14, 2023November 14, 2023

Wani mazaunin garin Maraba da ke jihar Nasarawa, Muhammed Sani Zangina, ya shigar da kara kotu, inda ya zargi mawakin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, …

Bible
Kotu, Labarai

Kotun Musulunci ta Umarci Choci a Kano ta Rantsar da Wani Kirista da Littafin Bible.

Posted onNovember 14, 2023November 14, 2023

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kofar Kudu Karkashin Mai Shari Ibrahim Sarki Yola, ya ummarci wata Chochi data rantsar da wani Kirista Mai suna …

Screenshot 20230915 081203 com.whatsapp edit 15143422937792
Kotu, Lafiya

Tirka-Tirka An Yiwa Wani Alkali Dukan Kawo Wuka A Najeriya

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Mahara sun yi wa alkali da ma’aikatan kotu dukan kawo wuka kan rikicin fili a Gombe Alfijir Labarai ta rawaito Wasu bata-gari sun sassari alkalin …

Screenshot 20231106 101905
Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance a Kotun Ɗaukaka Ƙara a zaɓen ɗan majalisar tarayya na Kura/Madobi/Garin-Malam

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Kotun Daukaka da ke Abuja, a yau Litinin ta tabbatar da nasarar zaɓen Dr Yusuf Datti, na jam’iyyar NNPP, a matsayin ɗan majalisar tarayya mai …

FB IMG 1699100664011 edit 129427850344833
Kotu, Labarai

Kotun daukaka kara ta saka da ranar sauraren karar zaben gwamnan Kano

Posted onNovember 4, 2023November 4, 2023

INEC ta bayyana Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaben ranar 18 ga Maris, 2023 bayan ya samu kuri’u 1,019,602 yayin da abokin hamayyarsa Nasiru …

kasco
Kotu, Labarai

Kotu Ta Bada Umarnin Tsare Tsohon Manajan Daraktan KASCO Kan Badaƙala

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Hafsat Yahaya Sani, ta tasa keyar Bala Inuwa Muhammed tsohon Manajan Daraktan Hukumar KASCO da dansa Bala …

IMG 20231102 WA0003
Kotu, Labarai

Jarumar Kannywood Hadiza Gabon ta Maka Wani Mutun A Gaban Kuliya

Posted onNovember 2, 2023November 2, 2023

Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wacce aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani Bala Musa, ma’aikacin gwamnati, a gaban wata kotun Majistare da ke …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Kotu, Labarai

Kotu Ta Dakatar Da Shirin Gudanar Da Zaben Majalisar Matan Nijeriya A Kano

Posted onNovember 1, 2023November 1, 2023

Kafatanin matan da ke birane da karkara duk nasu ne, domin basu ware kowa a cikin tafiyar kungiyarsu ba. Alfijir Labarai ta rawaito wata babbar …

IMG 20231031 WA0005
Kotu, Labarai

Tirkashi! Wasu Tarin Yan Daudu Sun Tsinci Talatarsu A Laraba A Kano

Posted onOctober 31, 2023October 31, 2023

Kotun Musulunci Ta Tasa Keyar Wasu ‘Yan Daudu Zuwa Gidan Gyaran Hali Tare Da Bulala Goma-Goma Alfijir Labarai ta rawaito kotun shari’ar addinin musulinci dake …

FB IMG 1693497487701
Kotu, Labarai

Ta Sake Faruwa! APC Ta Kuma Shan Kayi A Kotun Tarabunal Kan Kujerar Gwamna

Posted onOctober 28, 2023October 28, 2023

Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Adamawa a ranar Asabar ta tabbatar da sake zaben Umaru Fintiri a matsayin wanda ya sake zabar gwamnan jihar. …

FB IMG 1662410415944
Kotu, Labarai

Kotu! Miji ya yi korafi kan mahaifin matarsa a yunƙurin kashe masa aure a kano

Posted onOctober 28, 2023October 28, 2023

Kotun Shari’ar Muslunci, da ke zaman ta a harabar Hukumar Hisbah a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Alkali Sani Tanimu Sani Hausawa, ta yanke ƙwarya-ƙwaryan hukunci …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Kotu, Labarai

Kotu ta dakatar da Gwamnatin Kano Kama Musa Iliyasu Kwankwaso

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

Babbar kotun tarayya dake zaman ta a jihar kano ta bada umarnin hana kama wanda ya shahara nan wajen yiwa gwamnatin jihar kano ta jam’iyyar …

Screenshot 20231026 122456 com.facebook.katana edit 32864944710087
Kotu, Labarai

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Kotun Koli ta tabbatar da Tinubu a matsayin shugaban ƙasa

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

Kotun Kolin Nijeriya ta kori ƙarar dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, inda ta tabbatar da nasarar zaɓen shugaban ƙasa Bola Ahmed …

ALFIJIR 1
Kotu, Labarai

Kotun Koli Ta Yi Watsi Da Bukatar Atiku

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

Kotun Koli ta yi watsi da bukatar Atiku na gabatar mata da sabbin hujjoji. Kotun Koli ta yi watsi da bukatar tsohon mataimakin shugaban kasa, …

Posts pagination

‹ 1 … 8 9 10 11 12 … 19 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab