Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Kotu

FB IMG 1705050603144
Kotu, Labarai

Kotun Ƙoli Ta Yanke Hukuncin Kan Shari’ar Zaɓen Gwamnan Gombe

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Kotun koli ta yi watsi da karar da dan takarar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Nafiu Bala ya shigar kan zaben Muhammad Inuwa Yahaya a …

IMG 20180605 130113 099
Kotu, Labarai

Wasu Mata Da Miji Sun Gurfana A Kotu Kan Zargin Sace Budurwa  Jihar Kano.

Posted onJanuary 16, 2024January 16, 2024

An gurfanar da wasu ma’aurata kan zargin sace budurwa a Karamar Hukumar Tudun Wada da ke Jihar Kano. Alfijir labarai ta rawaito mijin da matar …

Screenshot 20221019 152242 com.android.chrome edit 14769883636807
Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Zargin BBC Da Amfani Da Kida Ba Da Izinin Mawaki Ba

Posted onJanuary 16, 2024January 16, 2024

Mawakin ya maka BBC a kotu kan amfani da sautin wakarsa a matsayin taken shirin ‘Daga Bakin Mai Ita’ ba tare da izininsa ba Alfijir …

FB IMG 1705062670587
Kotu, Lafiya

Kotun Koli Ta Tabbatar Da Dauda Lawan A Matsayin Gwamnan Jihar Zamfara

Posted onJanuary 12, 2024January 12, 2024

Kotun Kolin Nijeriya ta tabbatar da Dauda Lawal na jam’iyyar PDP a matsayin zababben gwamnan jihar Zamfara. Gwamna Lawal Dauda ne ya daukaka kara zuwa …

FB IMG 1704888841491
Kotu, Labarai

Kotun Ƙoli Ta Tabbatar Da Nasarar Gwamnan Lagos

Posted onJanuary 12, 2024January 12, 2024

Kotun Kolin Nigeria ta tabbatar da zaben gwamna Babajide Sanwo Olu na jihar Lagas a matsayin halastaccen gwamnan jihar Kotun ta tabbatar da zaben nasa …

FB IMG 1705050786363
Kotu, Labarai

Gwamna Abba Kabir da Gwamna Bala Tare da Gwamna Lawan sun isa Kotun ƙoli

Posted onJanuary 12, 2024January 12, 2024

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP ya isa harabar Kotun ƙoli da za ta yanke hukunci kan ƙarar da ya ɗaukaka don …

FB IMG 1704888841491
Kotu, Labarai

Kotun Koli Za Ta Saka Ranar Yanke Hukunci Kan Zaben Gwamnan Filato

Posted onJanuary 11, 2024January 11, 2024

Kotun koli ta sanya ranar Juma’a domin yanke hukunci kan rikicin zaben gwamnan Jihar Filato tsakanin PDP da APC Alfijir labarai ta rawaito kotun Koli …

Shari'ar Zabe
Kotu, Labarai

Kotu! Yadda Ta Kasance A Shari’ar Gwamnan jihar Benue.

Posted onJanuary 8, 2024January 8, 2024

Kotun ƙoli ta yi fatali da ƙarar da aka ɗaukaka kan zaɓen gwamna Hycinth Alia na jihar Benue. Alfijir labarai ta rawaito matakin na zuwa …

FB IMG 1701255525486
Kotu, Labarai

Da Dumi Duminsa! Kotun koli ta bayyana ranar yanke hukuncin shari’ar zaɓen Kano da Lagos

Posted onJanuary 7, 2024January 8, 2024

Kotun koli ta shirya sauraren kararraki 21 da suka shafi zaben gwamnoni da ya gabata a wannan makon. Alfijir labarai ta rawaito za a saurari …

FB IMG 1662410415944
Kotu, Labarai

Kotu ta Umarci a Kamo Mata Wani Jami’in Kwastam A Kano

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

Babbar kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a sabon gari a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mai shari’ah, Hamza Garba Malafa ta yi umarnin a kamo …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Kotu, Labarai

Shugabannin kananan hukumomi sun maka Gwamnatin Kano a gaban kuliya

Posted onDecember 29, 2023December 29, 2023

Shugabannin Kananan hukumomin Kano 44 sun Maka Gwamnatin Kano a gaban kotun tarayya, kan zargin yunkurin dibar kudinsu domin yin aikin wasu gadoji a birnin …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Kotu, Labarai

Tirkashi! Alkali ya umarci kama Konturolan bankin CBN kan badakala

Posted onDecember 23, 2023December 23, 2023

Wata babbar kotun jihar Fulato da ke zamanta a Jos babban birnin jihar, ta bayar da umarnin kwace wata mota mallakin babban bankin Najeriya (CBN) …

FB IMG 1662410415944
Kotu, Labarai

Wata Sabuwar! Matashi Ya Maka Surukinsa A Kotu Kan Kudin Tsintuwa

Posted onDecember 21, 2023December 21, 2023

Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu ta ci gaba da sauraren karar da wani magidanci da ke zargin matarsa da mahaifinta da …

Screenshot 20221014 081451 com.android.chrome edit 14830240241485
Kotu, Labarai

Kotu ta tsare wasu mutane 4 da suke buga Ludo da shan kwayoyi a cikin Masallaci a Kano

Posted onDecember 20, 2023December 20, 2023

Wata Kotun Shari’ah ta Kano da ke zamanta a Gama PRP ta bayar da umarnin tsare wasu mutane hudu da ake zargi da yin ludo …

FB IMG 1701255525486
Kotu, Labarai

Da Dumi Duminsa! kotu koli ta saka ranar fara sauraran shari’ar kano

Posted onDecember 18, 2023December 18, 2023

Alfijir labarai ta rawaito kotun kolin najeriya ta saka ranar alhamis 21 ga wannan wata domin ji daga kowane bangare na jam’iyyun da suke kara …

IMG 20231214 132134
Kotu, Labarai

Dubun wani matashi ta cika lokacin da yake lalata da saniya a filin Allah

Posted onDecember 14, 2023December 14, 2023

An kama wani mutum yana lalata da saniya kuma a yanzu an hana shi mallakar dabbobi tsawon shekaru 10. Alfijir labarai ta rawaito an gano …

IMG 20231207 150008
Kotu, Labarai

NJC ta amince da ƙarin girma ga alkalin da ya yanke hukuncin zaɓen gwamnan Kano a kotun daukaka kara

Posted onDecember 7, 2023December 7, 2023

Hukumar Kula da Fannin Shari’a ta Ƙasa, NJC ta amince da ƙarin girma zuwa alkalancin kotun koli ga Moore Aseimo A. Adumein, alkalin da ya …

Kotu, Labarai

Talala! kotu ta bada umarnin rufe asusun bankunan gwamnatin Kano

Posted onDecember 6, 2023December 6, 2023

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da umarnin dakatar da wasu daga cikin asusun gwamnatin jihar Kano a wasu bankunan kasuwanci guda …

FB IMG 1701883359332
Kotu, Labarai

Yadda ta kasance a shari ar Ummita yau Laraba bayan hutun wata 7 da akayi

Posted onDecember 6, 2023December 6, 2023

A zaman, Lauyan Dan China Barista Muhammad Dan azumi ya nemi afuwar kotun bisa rashin kawo rubutaccen bayanansa na karshe daga bangarensu, sakamakon ayyukan shari’oin …

📸Prison
Kotu, Labarai

An Yanke Hukuncin Rataya Ga Sojan Da Ya Kashe Sheikh Goni Aisami

Posted onDecember 6, 2023December 6, 2023

John Gabriel ya kashe  Sheikh Goni Aisami ne bayan malamin ya dauke shi a mota domin rage masa hanya a Karamar Hukumar Karasuwa ta jihar …

Posts pagination

‹ 1 … 6 7 8 9 10 … 19 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab