Gwamnatinmu ta himmatu wajen kwato duk abin da ya dace na jama’a ta hanyar aikin ceto da bai bar kowa ba. Alfijir labarai ta rawaito …
Gwamnatinmu ta himmatu wajen kwato duk abin da ya dace na jama’a ta hanyar aikin ceto da bai bar kowa ba. Alfijir labarai ta rawaito …
Kotu ta tisa keyar wani mai damfara ta intanet dan shekara 19 zuwa kurkuku kan zargin lalata da wata budurwa har ta mutu a Jihar …
Wata babbar kotun jihar Jigawa da ke zama a Dutse karkashin jagorancin Mai shari’a Muhammad Abubakar Sambo ta yanke wa Isah Haruna hukuncin ɗaurin rai-da-rai …
Wata babbar kotun jihar Kwara da ke zamanta a Ilorin ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai a kan Sarkin Fulanin jihar Kwara, Alh Usman Adamu, da …
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron kararrakin zabe ta Majalisar Dokoki ta kasa da ta jihar Kano …
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya buƙaci a gudanar da bincike kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara …
Kotun daukaka kara da ke da zama a Abuja, ta yanke wani hukunci mai tsauri da ya haifar da tsige kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, …
Wata kotun shari’ar Musulunci ta bayar da umarnin yanke kafar hagu da hannun daman wanda ake tuhuma bisa laifin sata. Alfijir Labarai ta rawaito babban …
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta soke zaɓen ’yan Majalisar Dokokin Jihar Plateau na jam’iyyar PDP su 11, sannan ta ayyana ’yan APC a …
Wanda ake zargin ya amsa laifin da alkali mai shari’a Fati Umar Hassan ta karanta masa. Alfijir Labarai ta rawaito an yankewa tsohon sifeton ‘yan …
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja ta yi watsi da hukuncin kotun sauraron ƙorafin zaɓen jihar Nasarawa, inda ta mayar wa Gwamna …
“Za a gyara kuskuren da zarar bangarorin da ke cikin lamarin sun shigar da kara a hukumance kan hakan,” Alfijir labarai ta rawaito kotun daukaka …
Babbar kotun tarayya mai lamba biyu dake zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi kano, ta gargadi wani lauya Yahaya Isah Abdurrashid dake aiki a chambar Dikko …
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya caccaki hukuncin da alƙalan Najeriya suka yanke kan shari’o’in zaɓe, yana mai cewa bai kamata alƙalai uku zuwa biyar …
Hukumar ta ce Jesse na amfani da sunan wani sojan Amurka Devaun Smith Wayne domin damfarar jama’a. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar da ke Yaki …
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta kori ‘yan majalisar dokokin jihar Filato uku. Alfijir Labarai ta rawaito an yanke hukuncin ne a …
A hukuncin da ta yanke a ranar Lahadi, babbar mai shari’a Elfrieda Williams-Dawodu, ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ta …
Hukumar Da’ar Ma’aikata, CCB, ta ce ta gurfanar da Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin-Gado, a gaban …
Gawuna ya fara da ƙafar dama bayan kotun daukaka kara ta bashi nasara a wajaje guda Uku Alfijir Labarai ta rawaito a zaman da kotun …