Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Kotu

Screenshot 20240410 201606 Facebook
Kotu, Labarai

Tirka-Tirka Betta Edu Ta Maka BBC A Gaban Kuliya

Posted onApril 10, 2024April 10, 2024

Dakatacciyar Ministar jin kai Betta Edu ta maka BBC kara kan rahoton da ke alakanta ta da kwato Naira Biliyan 30 da Hukumar Yaki da …

FB IMG 1712710722092
Kotu, Labarai

Inda Ba Kasa! Kotu Ta Sa Ranar Gurfanar Da Ganduje Da Matarsa A Gabanta

Posted onApril 10, 2024April 10, 2024

Wata Babbar Kotu a Kano ta sanya 17 ga watan Afrilun 2024, a matsayin ranar da za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar …

FB IMG 1712238970919
Kotu, Labarai

An Dakatar da Muhyi Magaji Daga Shugabancin Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Ta jihar Kano

Posted onApril 4, 2024April 4, 2024

Kotun Da’ar ma’aikata ta dakatar da Muhyi Magaji daga shugabancin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Alfijir labarai ta rawaito Kotun …

FB IMG 1711602535433 edit 2871934040186
Gwamnatin Nijeriya, Kotu

Budaddiyar Zuwa Ga Shugaba Tinubu Da Mataimakinsa Kan Hajjin Bana Daga Sheikh Kabiru Gombe

Posted onMarch 28, 2024March 28, 2024

Lokacin nuna mun zaɓi ‘Muslim-Muslim Tiket’ ya yi Fitaccen malami Sheikh Kabiru Gombe ya yi kira ga shugaban Kasa Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima, …

Screenshot 20240326 131329 com.facebook.katana edit 17954417789967
Kotu, Labarai

Yanzu-Yanzu! Kotu Ta Yankewa Dan Chinan Da Ya Kashe Ummita Hukunci

Posted onMarch 26, 2024March 26, 2024

Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa dan Chinan nan  FrankGeng Quarong da ya kashe Ummita hukuncin kisa ta hanyar rataya. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1711379614649
Kotu, Labarai

Kotu Ta Bada Belin Murja Kunya Amma Fa An Gindaya Mata Sharudda

Posted onMarch 25, 2024March 25, 2024

Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Bompai ta haramta wa fitacciyar jarumar nan ta TikTok Murja Ibrahim Kunya amfani da soshiyal midiya. Alfijir labarai ta …

IMG 20240213 WA0164
Kotu, Labarai

An Yanka! Kotu Ta Yi Umarnin A Gabatar Mata Da Murja Kunya cikin munti 30 A Kano

Posted onMarch 21, 2024March 21, 2024

Babbar kotun tarayya dake zaman ta a Gyadi-gyadi dake jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Abdullahi Muhammad Liman, ta yi umarnin da a gabatar mata da Murja …

IMG 20240202 194808
Kotu, Labarai

Cin Amana! Kotu Ta Tisa Keyar Wani Hadimin Tsohon Gwamnan Gidan Gyaran Hali.

Posted onMarch 12, 2024March 12, 2024

Kotun Majistare ta Yaba, a ranar Litinin, ta bayar da umarnin tsare wani Victor Abayomi, mai dafa abinci ga tsohon gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, …

FB IMG 1695680993148
Kotu, Labarai

Kotu Ta Gargadi Gwamnan Kano Da Majalisar Dokokin Jihar kan Kananan Hukumomi

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Babban kotun tarayya dake zamanta a jihar kano karkashin jagorancin mai shari’a M A Liman ya umarci gwamnatin jihar da majalisar dokokin da su dakatar …

Screenshot 20240305 180331 com.twitter.android edit 1235495393040
Kotu, Labarai

Kotu ta Yanke Hukunci Kan Karar da Ganduje Ya Kai Akan Video Din Dala

Posted onMarch 5, 2024March 5, 2024

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke hukuncin cewa hukumar karbar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar …

FB IMG 1709616032359 edit 848831464973
Kotu, Labarai

Alƙalin Sarki Yola Ya Nemi Gwamnati Da Su Kawowa Alkalan Jihar Kano Taimakon Gaggawa

Posted onMarch 5, 2024March 5, 2024

Alƙalin Babbar Kotun Shari’ar Muslunci da ke Ƙofar Kudu Ustaz Ibrahim Sarki Yola ya nemi Gwamnati ta riƙa bai wa alƙalan Kotunan Musulunci kulawa, musamman …

FB IMG 1708265600330
Kotu, Labarai

Murja Kunya ta Maka Hukumar Hisba Da Kwamishinan Yan Sandan Kano A Gaban Kuliya

Posted onMarch 1, 2024March 1, 2024

Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Nasiru Saminu ta umurci hukumar Hisbah ta jihar Kano da hukumar kula da asibitocin jihar Kano da …

IMG 20240202 194808
Kotu, Labarai

An Yanka Ta Tashi! An Maka Alƙali A Kotu Bayan Bada Izinin Rushe Gidan Wasu Marayu

Posted onMarch 1, 2024March 1, 2024

An gurfanar da Alkalin wata Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Tudun Wadan Zariya a gaban wata Kotun Majistire kan zargin bayar da umarnin rusa gidan wasu …

IMG 20240228 180914
Kotu, Labarai

Wata Babbar Kotu Ta Aike Da ‘Yan Canji Biyu Zuwa Gidan Gyaran Hali A Kano

Posted onFebruary 28, 2024February 28, 2024

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a Mohammed Nasir, ta yanke da wasu jami’an canji da ba bisa ka’ida …

FB IMG 1708970791166
Kotu, Labarai

Amnesty Condemns DSS For Assaulting Human rights Defender Omoyele Sowore today

Posted onFebruary 26, 2024February 26, 2024

Amnesty International condemns the Department of State Services (DSS) for assaulting human rights defender Omoyele Sowore today — in yet another show of contempt for …

Screenshot 2024 02 26 18 33 16 17
Kotu, Labarai

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Hana Ado Gwanja Waka Da Kuma A Kamo Matashi

Posted onFebruary 26, 2024February 26, 2024

Kotu ta haramta wa Ado Gwanja yin waka har zuwa lokacin da za a kammala bincike a kansa Alfijir labarai ta rawaito wata Babbar Kotu …

IMG 20240213 WA0164
Kotu, Labarai

Tirka-Tirka! Lauyoyin Murja Kunya Sun Yi Barazanar Maka Gwamnatin Kano A Kotu

Posted onFebruary 24, 2024February 24, 2024

Mun ba wa Gwamnatin Kano wa’adin awa 24 ko kuma mu ɗauki matakin shari’a a kanta. Alfijir labarai ta rawaito Lauyoyin da ke kare fitacciyar …

FB IMG 1707138050718
Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Da Daliban Malam  Abduljabbar Suka Shigar

Posted onFebruary 23, 2024February 23, 2024

Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Miller Road, ta yi fatali da karar da wasu daliban Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, suka shigar gabanta kan neman …

IMG 20240221 102833
Kotu, Labarai

Badakala! Kotu Ta Ƙwace N1.5bn Daga Tsohon Shugaban NIRSAL.

Posted onFebruary 21, 2024February 21, 2024

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin wucin gadi na kwace Naira biliyan 1.58 da ake alakantawa da tsohon Manajan Darakta na …

FB IMG 1708429626106
Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Kotu Kan Ci Gaba Da Kotun Shari’ar Murja Kunya Fitacciyar Yar Tiktok

Posted onFebruary 20, 2024February 20, 2024

Daga Fauziyya Momin Haidar Bayan cece kuce da ya kaure a ciki da wajen Kano a social media da zahiri, Murja Kunya dai ta sake …

Posts pagination

‹ 1 … 4 5 6 7 8 … 19 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab