Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Kotu

IMG 20240219 212323
Kotu, Labarai

Kotu Ta Yankewa Princess Ramlat Hukuncin Zaman Gidan Yari

Posted onFebruary 19, 2024February 19, 2024

Kotun Muslunci ta yanke hukuncin zaman gidan yari ga Ramlat ’yar TikTok wadda ta bayyana kanta a matsayin ‘yar madigo Alfijir labarai ta rawaito Kotun …

FB IMG 1708040596510
Kotu, Labarai

Kotun Shari’ar Musulunci Ta Aike Da Ramlat Yar TikTok Gidan Gyaran Hali

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano ta Aike da Ramlat jarumar TikTok  zuwa gidan yari kan zargin badala da karuwanci. Alfijir …

IMG 20240202 194808
Kotu, Labarai

Kotu Ta Umarci Masu Magunguna Da Su Tashi Daga Sabon Gari A Kano

Posted onFebruary 16, 2024February 16, 2024

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta umurci dillalan magunguna dake kasuwar kasuwar Sabon Gari dake yankin Karamar Hukumar Fagge a Kano da …

FB IMG 1662410415944
Kotu, Labarai

Kotun Shari’ar Musulunci Ta Kwace Kadarorin Sha’aban Kan Taurin Bashi

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Kotun Shari’ar Musulunci ta 1 da ke zamanta a GRA, Zariya, Jihar Kaduna, ta umarci Hon Sani Sha’aban, tsohon dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna a …

IMG 20240202 194808
Kotu, Labarai

Kotu ta Haramtawa Gwamnatin Kano Rusau A Jihar

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta hana gwamnatin jihar ci gaba da rusa gine-ginen da ke unguwar Salanta wanda tun farko ta …

IMG 20240213 WA0164
Kotu, Labarai

Karshen Alewa! Kotu Ta Aike Da Murja Kunya Gidan Gyaran Hali A Kano

Posted onFebruary 13, 2024February 14, 2024

Hukumar Hisba ta gurfanar da shahararriyar yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya gaban kotun shari’ar addini musulinci dake zaman ta a unguwar Gama PRP …

FB IMG 1707403067112
Kotu, Labarai

Kisan Nafi’u! Shari’ar Hafsat Chuchu Ta Ɗauki Wani Sabon Salon A Yau Alhamis

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Shari’ar da ake zargin Hafsat Surajo Chuchu da zargin kashe abokin kasuwancin ta Nafi’u Hafiz, a gaban babbar kotun jahar Kano mai namba 13 karkashin jagorancin mai …

IMG 20231218 003430
Kotu, Labarai

Labari Mai Dadi! Kotu Ta Baiwa Gwamnatin tarayya Umarni Akan Tsadar Kayan Abinci

Posted onFebruary 8, 2024February 8, 2024

Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta umarci Gwamnatin Tarayya da kayyade farashin kayan masarufi da na man fetur cikin kwanaki bakwai. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1707138050718
Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Babbar Kotun Kano Kan Sauraren Karar Da Mal Abduljjabbar Ya Shigar

Posted onFebruary 5, 2024February 5, 2024

Babbar kotun jiha da ke nan Kano ta sanya ranar 12 ga Fabrairu domin sauraron karar da Sheikh Abduljabbar ya shigar yana kalubalantar hukuncin kisa …

IMG 20240128 WA0000
Kotu, Labarai

Kilu Ta Ja Bau! Kotu Ta Garkame Asusun Hukumar Hisbah A Kano

Posted onFebruary 1, 2024February 1, 2024

Wata kotu dake zamanta a garin Kano ta yi umarnin kulle asusun bankunan hukumar Hisba bisa gurfanar da ita da wasu masu Hotel-hotel suka yi …

IMG 20240111 234351
Kotu, Labarai

Kotun Ƙoli Ta Yanke Hukuncin Shari’ar Zaɓen Gwamnan Adamawa

Posted onJanuary 31, 2024January 31, 2024

Kotun koli ta tabbatar da zaben gwamna Ahmadu Fintiri a matsayin gwamnan jihar Adamawa. Mai shari’a John Okoro wanda ya karanta hukuncin a ranar Laraba, …

FB IMG 1706034288324
Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Dan bilki Kwamanda A Yau Litinin

Posted onJanuary 29, 2024January 29, 2024

An koma da Danbalki kwamanda Zuwa gidan Kurkuku Sakamakon Alƙalin da ke shari’ar bashi da lafiya saboda haka ba zai iya sauraren karar ba a …

IMG 20240126 121313
Kotu, Labarai

Wata Sabuwa! Kotun Koli ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 5 ga Farouk Lawan

Posted onJanuary 26, 2024January 26, 2024

Kotun koli ta tabbatar da hukuncin shekaru biyar da aka yankewa tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, bisa samunsa da laifin karbar cin hancin $500,000 daga hannun …

images
Kotu, Labarai

Kotu Ta Yanke hukuncin Rataya Ga Wasu Yan Bijilanti 5 Kan Kashe Matashi A Kano

Posted onJanuary 25, 2024January 25, 2024

Wata babbar kotu dake zamanta a jihar Kano ta yanke wa wasu `yan bijilanti biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan ta samesu da laifin …

FB IMG 1706089053980
Kotu, Labarai

Yadda ta Kasance A Shari’ar Dan China Kan Zargin Kisan Da Ya Yiwa Ummita

Posted onJanuary 24, 2024January 24, 2024

Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar Frank Geng Quangrong, dan kasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar jihar Kano Ummukulsum Sani mai …

FB IMG 1706034288324
Kotu, Labarai

Wata Sabuwa! kotu ta aike da Danbilki Kwamanda gidan gyaran hali a Kano

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

Kotun Majistray dake Nomansland ta aike da shugaban kungiyar APC media Forum Ɗanbilki Kwamanda bayan da jami’an DSS suka kaishi kara gabanta. Ana tuhumar Dan Baki ne …

FB IMG 1693991306327
Kotu, Labarai

An gurfanar da yara uku a gaban kuliya bisa laifin sata da yin fashi da makami

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

A ranar Talatar da ta gabata ne wasu kananan yara uku suka makale a gaban Kotun Upper Area da ke Gwagwalada, babban birnin tarayya, bisa …

IMG 20240111 234351
Kotu, Labarai

Kotun Ƙoli Ta Yanke Hukuncin Shari’ar Zaɓen Gwamnan jihar Kaduna, Gombe, Kebbi da Nasarawa

Posted onJanuary 19, 2024January 19, 2024

Kotun koli ta yi fatali da karar da dan takarar jam’iyyar PDP a gwamnan Kaduna, Isah Ashiru wadda ke kalubalantar nasarar gwamna Uba Sani. Kotun …

FB IMG 1705620313345
Kotu, Labarai

Kotu ta bayar da umarnin kama Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi da ke Najeriya, ta mayar wa da waɗanda suka tsaya wa Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi takardun kadarorinsu da …

images
Kotu, Labarai

Kotu ta yanke wa wasu masu garkuwa da mutane uku hukuncin kisa ta hanyar rataya

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Wata babbar kotu da ke zamanta a garin Fatakwal a jihar Ribas ta samu wasu mutane 3 da ake zargi da laifin yin garkuwa da …

Posts pagination

‹ 1 … 5 6 7 8 9 … 19 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab