Gwamnatin Najeriya ta nada Sarki Aminu Ado Bayero shugaban Kwamitin ciyarwar Azumin Ramadan na Kasa.
Da yake bayanin nadin lokacin da suka kawo ziyara fadar Sarkin dake Gidan Nassarawa Babban mai tsare tsare na ƙasa da kuma mataimakin Shugaban kula …